lelmeen's Reading List
53 stories
all mine | pjm by f4iryseokk
f4iryseokk
  • WpView
    Reads 10,132,913
  • WpVote
    Votes 324,751
  • WpPart
    Parts 53
UNFINISHED + DISCONTINUED "you're all mine; the hair, the lips, the body, it's all mine." highest previous rankings: - #1 in jimin - #1 in pjm - #1 in btsfanfic cover by: @TheChristianChimChim on Wattpad
MUTALLAB ASAD MUTALLAB by NEIRNAHDISO
NEIRNAHDISO
  • WpView
    Reads 1,186
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 15
Alkaluma Ne guda biyu...Tsararren labari mai cike da darussan rayuwa,fadaƙarwa ta fannoni da dama ga zafaffiyar soyayya mai tsuma zuciya da gangar jiƙi, Tsananin kishi Mai canza Tunanin mata, daga wani bangaren ga sirriƙan gyara ga diya macce.. Duk acikin littafin *MUTALLAB ASAD MUTALLAB* Mutallab ya taso cikin Babban Gida mai cike da wadatar da Arzuki. Amma yanayin rayuwar da yayi ko wani ɗan marasa ƙarfin yafishi gata, Uwa jigoce Uwa bangoce daga loƙacin da ka rasata sai Kadinga Tiri Tiri A rayuwa.. haduwa da mata tagare shine Burin kowanne Namijin kwarai.. yayi aiki tuƙuru domin rufawa kansa asiri, A sannu A hanƙali sai da ya Amsa sunan da Duk ƙasarsa suƙa sansan sunan da Ahalinsa suke jingina da Shi Wato ALHAJI MUTALLAB ASAD MUTALLAB Shahararran dan kasuwa dayayi zarrah A bangaren kasuwanci a kasar...
MALAMA LADI by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 8,936
  • WpVote
    Votes 693
  • WpPart
    Parts 50
Malama LADI wata matashiyar yarinya ce da a ƙalla baza ta wuce 24years ba, asalin ta ƴar kwara State ce, kuma ita ɗin Christian ce cikakkiyar Bamagujiya, iyayen ta ita kaɗai suka haifa don haka sosai suke ƙaunar ta, tayi karatun ta har zuwa matakin N.C.E, yanzu haka tana koyarwa a wata Pramary school dake cikin ƙauyen su. Kwatsam sai Allah ya kai ta yin rayuwa cikin musulmai, inda ta haɗu da wani bad guy, Wanda ya takura wa rayuwan ta. Shin kuna son sanin me zai faru a duniyar wannan Malamar me abun al'ajabi? Why not ku biyo NI?
UMMI_A'ISHA (THE MAGNIFICENT)(COMPLETED✅) by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 14,819
  • WpVote
    Votes 577
  • WpPart
    Parts 20
Labari ne dake dauke da darussa kala kala na rayuwa, Mai dauke da tausayi, Al'ajabi ga kuma kauna agefe d'aya.. shin wacece UMMI_A'ISHA?
MAMANA CE  by HauwauSalisu
HauwauSalisu
  • WpView
    Reads 20,269
  • WpVote
    Votes 1,113
  • WpPart
    Parts 30
littafine da ke dauke da rayuwar wata yarinya bakauya da wani dan sarki , mahaifiyarta mahaukaciyar ce kuma kurma ce , babanta Makaho ne sannan kuma gurgu ne . Tun hduwarsu ta farko suka aikata ma junansu laifin da ba wanda zai iya yafema wani har suka girma da burin daukar fansa ,duk da sunyi rayuwar Abokan taka batare da sunsan sune makiyan nan ba masu burin daukar fansa ga junansu . ku dai bibiyi wannan labarin dan ganin yanda zata kasance tsakaninsu
RAYUWAR BADIYYA ✅  by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 277,803
  • WpVote
    Votes 21,590
  • WpPart
    Parts 61
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi. Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai. Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu. _______ Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?
ZAMAN GIDANMU. by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 9,648
  • WpVote
    Votes 897
  • WpPart
    Parts 30
Labarin Asma'u da Abdallah. da kuma irin kaddaran da kowannen su ke dauke da ita.
UBAYD MALEEK by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 6,612
  • WpVote
    Votes 277
  • WpPart
    Parts 6
royalty versus love
DEEN MARSHALL by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 15,392
  • WpVote
    Votes 338
  • WpPart
    Parts 6
Jalaluddeen Marshall & Najma abdallah
BURI 'DAYA by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 34,893
  • WpVote
    Votes 1,746
  • WpPart
    Parts 5
and where love ends hate begins.......rayuka da ra'ayoyine daban daban tareda banbamcin rayuwa Amma burinsu dayane...na cimma burin daukar fansar abinda kowannensu ke ganin an wargaza masa.