Muhzeee's Reading List
28 stories
DANNAR 'KIRJI...💞(COMPLETED✅) by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 14,737
  • WpVote
    Votes 740
  • WpPart
    Parts 15
Dannar kirji... Gajeren labari mai dauke da darussa kala kala na wata uwargidah da akaiwa abokiyar zama(amarya)😻💕..NA MRS JH AND MSS XOXO
HAJIYA GWALE...  by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 368,597
  • WpVote
    Votes 1,552
  • WpPart
    Parts 23
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaɗan tu...
ƳAN HARKA by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 192,598
  • WpVote
    Votes 1,718
  • WpPart
    Parts 36
,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta yake ɗaure bisa ƙan mararta sai shafa cikin jikinta take a hankali tana lumshe ldo jiki a matukar sanyaye ta sauke labulen tare da zamewa kasa tayi zaman ƴan bori, "yaushe zan ganka har sai yaushe zaku waiwayeni na gaji bana jin daɗi wayyo rayuwa bazan taɓa yafewa duk ...."
CIKAKKIYAR MACE by RASHOWS
RASHOWS
  • WpView
    Reads 32,315
  • WpVote
    Votes 2,631
  • WpPart
    Parts 49
Littafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana gamsar damiji a shimfid'a, sannan uwa uba ta kasance ta iya kisisina,da zallan shagwab'a.
MAGANIN MATA by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 112,938
  • WpVote
    Votes 5,426
  • WpPart
    Parts 55
Labari ne akan wasu mata da suka maida maganin mata sadidan, suke cin k'aren su babu babbaka dan sun sa ka a ransu muddin maganin mata na duniya toh fa babu abunda zai hana su sace zuciyyoyin mazajen su, su maida su tamkar rakumi da akala, babu ruwan su da tsaftar gida da kula da mai gida idan ba anzo harka ba nan ne zaku ga kwarewar su, sun cikin hakan ne aka masu shigo shigo ba zurfi. Koh yaya zata kasance idan suka ankara a kurarren lokaci ?, ku biyo ni dan jin yanda zata kaya a tsakanin su.
MATAR DATTIJO Complete by Jeeddahtou
Jeeddahtou
  • WpView
    Reads 104,868
  • WpVote
    Votes 3,900
  • WpPart
    Parts 59
Labari ne mai cike da soyayya tare da fadakarwar da nishadantawar wa, akwai darasi mai yawa da mata zasu dauka dangane da zama da kishiya
MAGAJIN SARAUTA by FatimaMnamz
FatimaMnamz
  • WpView
    Reads 21,013
  • WpVote
    Votes 1,433
  • WpPart
    Parts 66
Wannan labari ya kunshi Littafin Nan ya kunshi labari Kashi Kashi na jaruman littafin Wanda zai nuna rayuwa kowanne su kamar haka. YAREEMA Sai na dau fansar duk wayanda suka kashe sai na kunyatar da su a idon jamaa sai na daukar wa Abba fansa ,they would know why I am called magajin sarauta. KAUSAR Duk fitar numfashi na da tunanin yanda zan kifar da mulkin su yanda zasu fuskanci hukunci,yanda mutanen duniya zasu kyamacesu ,zan Kuma daukan FANSA a biza tarwatsa rayuwar farin cikina ,they will pay dearly.
EL-BASHEER by Nuceeyluv
Nuceeyluv
  • WpView
    Reads 24,124
  • WpVote
    Votes 1,713
  • WpPart
    Parts 36
EL-BASHEER, Yana kaunar ta dukda baida halin ya nuna mata Hakan a dalilin halin data same shi a ciki saidai kullum Addu'ar sa Allah ya kawo Masa karshen Wannan aikin da yake domin ya bayyana mata dunbin soyayyar da yake Yi mata, Wutar soyayyar ta na Kara ruruwa a ransa a Duk lkcn daya kalli kyawawan kwayar idonta Yana hango kulawa da tausayin sa da take hakama kaunarsa da take dukda ta same shi a halin HAUKA, lalle ba kowa bane zai aminta dakai ya zauna dakai a lkcn da aka Tabbatar baka da hankali ko kadan, LABARI ne me cike da Abubuwan ban mamaki, MAHAUKACI ne shi a zahiri Amma a badini Shidin cikakken jami'in sirrine na farin kaya wato SS, bincike ya biyo ta gidansu sbd irin mutanen da yake rayuwa dasu Hakan yasashi maida kansa MAHAUKACIN dole domin gano gskyr Abinda ke wakana a gidansu, hakan ya bawa sauran mutanen gidan Daman cin Karensu Babu babbaka a ganinsu Dan masu gida baida hankali, oh🤔 Rashin sani yafi dare duhu Basu sani ba Ashe su yakewa kallon mahaukata, ikon God! Wai ya abin yake? Wai Menene asalin Abinda ake zargi a gidan nasu? Ku shigo cikin labarin dan ganewa kanku amsoshin dake ciki.
JALILAH by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 1,173,150
  • WpVote
    Votes 103,708
  • WpPart
    Parts 84
A painful love story.......... Duk yanda taso bacci ya dauketa ta kasa, juyi kawai take akan yar katifarta, ina zata sa kanta? Ya zatai da rayuwarta? Ina zata sa kanta? Me ya cancanta tai? Me zata zaba tsakanin burin zuciyarta da lafiyar Mahaifiyarta? Wasu zafaffan hawayene suka zubo mata......... Ku biyoni dan jin rayuwar Jalila a tsakiyar so da ceton Mahaifiyarta,
RASHIN SANI......!!!  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 517,458
  • WpVote
    Votes 26,545
  • WpPart
    Parts 75
Heart touching story. Lots of folks confuse bad management with destiny. Destiny is no matter of chance. It's a matter of choice's. It's not a thing to be waiting for, it's a thing to be achieved. Our destiny change's with our thought, we shall become what we wish to become, do what we wish to do when our habitual thought corresponds with our desire. Be someone recognized for having a beautiful heart. So when you leave, that memory of you lingers