oum-Ahmad's Reading List
46 stories
NANA AMINATU 2022 by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 14,696
  • WpVote
    Votes 910
  • WpPart
    Parts 56
Maganganun ta tamkar saukar kibiya take jin su a zuciyarta duk idan ta tuna, suna sukan ta su hana ta sukuni, suna tarwatsa ta su saka ta taji ita ƙasƙantanciya ce wacce bata kai ɗin ba kamar yadda take cewa, tana ganin baƙin kanta a koda yaushe a wacce bata kai ba, ko kaɗan bata taɓa saurara mata ba, ya za'a yi ta dena kallon kanta ta daban a cikin mutane yayinda take tuna duk wata kalma ta ɓatanci da take bin ta dasu a kullum ranan duniya? tun sanda ta buɗe idanuwanta da wayon ta take jin waɗannan munanan kalaman da ke tarwatsa mata duk wani farin ciki da jin daɗin ta. Sai dai kuma a duk sanda take jiyo kalaman sa sai ta ji ƙwarin gwiwa har ta kalli kanta a wacce ta kai kuma ta isa, ashe akwai ranan da zata yi farin ciki haka? Akwai ranan da wani zai iya yabon ta har ya nuna mata tana da matsayi fiye da sauran Mata? She can't believe that... Shi ne Mutum na farko da yake faɗa mata kalaman da idan ta ji su take ganin ta kai Mace, ta kai Mace cikakkiya ba wacce ta rako Mata ba, a kullum ganin kanta take yi a bata kai matsayin ba, ita bata kai Macen da zata iya fitowa ayi gwagwarmaya da ita a matsayin ta na ɗiya Mace ba. Shin wane ne shi wannan ɗin? Tabbas Ƙaddara kowa da irin tasa, wasu tana zuwar musu da sauƙi wasu kuwa akasin hakan, ba wai don wani ya fi wani bane a wurin Allah hakan ke faruwa, a'a, sai dai don Allah na gwada ko wanne bawa ta hanyar ɗaura masa tashi ƙaddaran, walau me sauƙi ko akasin sa, ko wanne bawa da tashi ƙaddaran kuma kowa yana fatan ace ya tsallake ƙaddaran da Allah ya ɗaura masa. Haka itama NAANA AMINATU tayi fafutuka a cikin rayuwar ta domin ta ga ta cinye nata ƙaddaran da ta kasance babba a gare ta. Na san Kuna so ku bibiyi labarin ta domin ku ji mene ne ya faru a rayuwar ta, to ku bi Ni sannu a hankali Zan warware muku komi a cikin sauƙi, ina fata labarin zai zame muku darasi a cikin rayuwa.
DANNAR 'KIRJI...💞(COMPLETED✅) by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 14,573
  • WpVote
    Votes 739
  • WpPart
    Parts 15
Dannar kirji... Gajeren labari mai dauke da darussa kala kala na wata uwargidah da akaiwa abokiyar zama(amarya)😻💕..NA MRS JH AND MSS XOXO
UWAR GIDA 😍😍😍 by Zayanb249
Zayanb249
  • WpView
    Reads 7,224
  • WpVote
    Votes 213
  • WpPart
    Parts 8
Waka a bakin mai ita tafi dadi 😍😍😍😍😍his_hanan Nd m.hanna
UQUBAR UWAR MIJINA by YoungNovelist4
YoungNovelist4
  • WpView
    Reads 10,862
  • WpVote
    Votes 529
  • WpPart
    Parts 19
Based on true life story labarine akan wata baiwar Allah wanda uwar miji tajefata cikin matsanancin baƙin ciki ɗa gararin rayuwa,sanadin hakan ta..just read and find out
𝐓𝐀𝐍𝐆𝐄𝐑𝐈𝐍𝐄 (𝐑𝐄𝐂𝐈𝐏𝐄𝐒) by queen-of-silhouettes
queen-of-silhouettes
  • WpView
    Reads 5,203
  • WpVote
    Votes 112
  • WpPart
    Parts 10
𝐁𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆 𝐇𝐀𝐒 𝐀𝐋𝐖𝐀𝐘 𝐇𝐀𝐃 𝐀 𝐒𝐏𝐄𝐂𝐈𝐀𝐋 𝐏𝐋𝐀𝐂𝐄 𝐈𝐍 𝐌𝐘 𝐇𝐄𝐀𝐑𝐓. 𝐈 𝐋𝐎𝐕𝐄 𝐓𝐎 𝐁𝐀𝐊𝐄 𝐀𝐍𝐃 𝐖𝐇𝐄𝐍𝐄𝐕𝐄𝐑 𝐈 𝐆𝐄𝐓 𝐓𝐇𝐄 𝐂𝐇𝐀𝐍𝐂𝐄 𝐓𝐎, 𝐈 𝐖𝐈𝐋𝐋 𝐓𝐀𝐊𝐄 𝐓𝐇𝐀𝐓 𝐎𝐏𝐏𝐎𝐑𝐓𝐔𝐍𝐈𝐓𝐘. 𝐒𝐎 𝐈'𝐌 𝐇𝐄𝐑𝐄 𝐓𝐎 𝐒𝐇𝐀𝐑𝐄 𝐒𝐎𝐌𝐄 𝐎𝐅 𝐌𝐘 𝐅𝐀𝐕𝐎𝐑𝐈𝐓𝐄 𝐑𝐄𝐂𝐈𝐏𝐄𝐒 𝐎𝐅 𝐀𝐋𝐋 𝐓𝐈𝐌𝐄!
MATATA TA BIYU by Walida_waziri
Walida_waziri
  • WpView
    Reads 15,179
  • WpVote
    Votes 957
  • WpPart
    Parts 18
*MATATA TA BIYU LITTAFINE WANDA YA KUNSHI KISHI, CHIN AMANA, WULA KANCI, MUGUNTA, RASHIN GODIYAR ALLAH, BUTULCI, IKON ALLAH, ISHARA, DAKUMA TSANANIN SOYAYYA DOMIN ALLAH,...*
MIJIN AMINIYA by ummushatu
ummushatu
  • WpView
    Reads 1,446
  • WpVote
    Votes 123
  • WpPart
    Parts 19
Labarin wasu aminai guda biyu, duk da irin shaquwar da ke tsakaninsu amma mijin d'aya ya zagaye ya ce yana son d'ayar, bayan ta qi amincewa har ta kai ga ya yi mata fyad'e.
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* by sameehasusman
sameehasusman
  • WpView
    Reads 80,743
  • WpVote
    Votes 1,018
  • WpPart
    Parts 200
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* *NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?* TAMBAYA:
MATAR MIJINA by ikrarukayyat11
ikrarukayyat11
  • WpView
    Reads 817
  • WpVote
    Votes 23
  • WpPart
    Parts 9
LABARI MAI RATSA ZUCIYA KIYAYYA, TSANGWAMA, GAMIDA SOYAYYA MAI BAN SHA'AWA, UWA UBA HAKURI DA JURI DUK SUN HADU SUNYI TASIRI ACIKIN WANNAN NOVEL DIN.
BAZAWARA CE by mnaige
mnaige
  • WpView
    Reads 906
  • WpVote
    Votes 36
  • WpPart
    Parts 11
Koda na tashi gidan mu mutalatin da biyar ne, mata talatin da uku namiji biyu, amma koda nayi hankali mata ashirin da ɗaya duk sunyi aure, kuma a halin yanzu dukansu zawarawa ne. Nima yanzu haka watana biyar da aure amma mijina yasake ni batare danayi masa laifin komai ba, yanzu haka ni *BAZAWARA CE* Babana tun yana ɗan shekara ashirin ya fito yawon duniya, kuma yasamu dan Babana Babban malamin ɗan tsibbu ne, amma duk wannan samun dayayi a gidan haya muke rayuwa, yayi suna sosai, a yanzu haka Babana yana da mata huɗu alissafin da akayi Babamu aurenshi talatin da shidda. Kuma mu ƴaƴanshi talatin da biyu dukun mu zawarawa ne!!.