hafsat1996's Reading List
123 stories
Twice His Age by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 31,787
  • WpVote
    Votes 1,821
  • WpPart
    Parts 17
It could be the first look he had of her face. How beautiful she had looked and how the smile she wore adorned her face. Or maybe, it wasn't that. It was the way her voice sounded as she cried. How the tears of anguish rolled down her cheeks. How she begged to be rescued. It could be the way she laughed, as well. Her face, her body, how she carried herself around and how her voice calmed even the the stormiest tsunami in his soul. Or it could be her name; Sabeeha Ghabidin Ahar. He didn't know what it was that got him hooked to her. Or how on earth he got enslaved by her thoughts. All he knew was, Sabeeha was an obsession he didn't mean to have...but he'd trade his soul to keep. She would always be his Beautiful Beeha, no matter the thorns on the road and even if she's Twice His Age...Zaid knew he'd love her, always and forever.
YARİMAN HAFSA  by fadrees_20
fadrees_20
  • WpView
    Reads 31,706
  • WpVote
    Votes 1,417
  • WpPart
    Parts 57
A 1950's Love Story Labarin Rayuwar Yarima Idriss, ɗan Sarkin Bauchi, tare da wata fitsararriyar yarinya me suna Hafsa. Ku biyo domin ku ji yadda zata ƙaya Share please. Fadrees_20
KADDARA CE by SalmaAhmadIsah
SalmaAhmadIsah
  • WpView
    Reads 826
  • WpVote
    Votes 35
  • WpPart
    Parts 11
KADDARA! Shin me cece ita?. KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita. KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam ke rayuwa a tsakiyarsa. Duk wani abu da ya samu bawa tun daga ranar haihuwarsa zuwa ga ranar da zai koma ga mahallicinsa sunansa KADDARA. KADDARAr ko wani bawa na rubuce ne tun kafin ya iso zuwa duniya. Kowa da ka ga yana rayuwa a doron duniya yana yin ta ne a doron KADDARA. KADDARA na ɗaya daga cikin manya manyan siffoffin Allah subhanahu wata'ala. Domin duk abin da ya samu bawa a rayuwa muƙaddari ne daga wurinsa. Wa lau me kyau, ko akasinsa.
MAI GARI FATIMA. by fadrees_20
fadrees_20
  • WpView
    Reads 3,017
  • WpVote
    Votes 164
  • WpPart
    Parts 37
Shin ka taba jin inda mace tayi jagorantar al'umma a wannan zamanin?? Al'ummar ma ta hanyar sarauta? Sarautar ma ta ƙauye? Sannan a arewacin Najeriya? Sannan yarinyar ta kasance marar ji? Shin waye zai yadda ta jagorance shi? Shin ita yardar su take nema ma? Ta yaya ma zata samu sarautar? Idan tayi sarautar zata fuskance ƙalubale? Wane kalan ƙalubale kenan? Shin waye ze aure ta ma? Ku biyo domin kuji labarin Fatima, ƴar me Garin Gabur da ta zama me Gari. Ku biyo kuji labarin soyayyar Fatima da Ba Prince. Labari me cike da ban Dariya, Fadakarwa da kuma Nishaɗantarwa. FADREES 🖋️.
KAWA ZUCI  by SalmaAhmadIsah
SalmaAhmadIsah
  • WpView
    Reads 347
  • WpVote
    Votes 19
  • WpPart
    Parts 17
Rayuwa na da wahala a kauyen da al'adi ta fi muhimmanci sama da rayuwar mutanen cikin kauyen. Ko da ace kana da masu sanka a kauyen rayuwa za ta maka wahala ballantana ita da ta taso kowa na mata fatan mutuwa! Mutuwa? To me yasa? Me yasa suke fata mata mutuwa kafin lokacinta ya yi?. Akwai ciwo a auren da rai ba ya so, ta tsallake matakai masu tsanani da wahala a rayuwarta, daga ƙarshe sai ga shi ta ƙare a auren wanda ba ya sonta, kuma ita ma ba ta sonsa... Auren kiyayya? Wa ya daura shi? Yaya zaman zai kasance? Akwai ciwo a burin da aka gaza cika shi. Buri? Fata? Mafarki? Su ne abubuwan da a ko da yaushe sai ya yi mafarkin samunsu, amma har kawo yanzu burin nasa ya gaza cika, wani irin buri ne wannan da cikarsa ta zamewa mai shi alaƙaƙai?. Fansa ita ce abin da yake kwanta yake tashi da ita a ransa. Fansa? Wace fansa ce wannan? Me akai masa da yake son sai ya rama? Kowa a garinsu kallon ganga ba rufi yake mata, don me? Saboda kawai ana ganin cewa ba a san asalinta ba, ba wannan kaɗai ba, ba aje ko ina ba wata jarrabawar da ta fi wannan ta faɗo mata, jarrabawa? Wace irin jarrabawa ce wannan? Find out in ƘAWA ZUCI (The beautiful game of love and revenge).
DAUƊAR GORA...!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 9,197
  • WpVote
    Votes 339
  • WpPart
    Parts 6
Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattako.
BAƘAR INUWA....!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 14,590
  • WpVote
    Votes 252
  • WpPart
    Parts 12
Labari mai cike da sabon salo. Cakwakiyar siyasa. Soyayya mai sanyi da tsuma zuciya. Kai idan zanta jerowa sai na baku page guda anan. Ku kasance da BAƘAR INUWA.. domin jin su wanene baƙar inuwar?, miyazo da shi? Wane salone nashi shi kuma?. Kar dai ku bari a baku labari, dan yazo da abubuwa masu yawan gaske ta kowanne fanni da mai karatune kawai zai tantance. BAƘAR INUWA... yazone a cikin littatafan ZAFAFA BIYAR ɗin nan naku masu nishaɗantar daku da faɗakar daku. Sauran books namu suma sunzo da sabon salo na musamman masu tsinka kunnen mai karatu. Masoya ku antayo kawai, san kuwa ance gani ya kori ji😋😋😉.
ZAFAFA SABON KAFCE🤓 by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 11,527
  • WpVote
    Votes 174
  • WpPart
    Parts 4
ZAFAFAN LITTTAFAI DAGA ZAFAFAN MARUTA GUDA BIYAR👌🏼
TAKUN SAAƘA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 17,059
  • WpVote
    Votes 428
  • WpPart
    Parts 8
TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama burinsu da halayyarsu. Ta yaya RUWA DA WUTA zasu kasance a mazubi guda bayan kowanne yanada power ɗin gusar da ɗan uwansa. humm karna cikaku da surutu, dan gane inda na dosa sai ka nema TAKUN SAƘA dake ɗaya daga cikin ZAFAFA BIYAR zaka fahimceni. Littafine mai ƙunshe da tsananin rikita-rikita da cin amana tare da cakwakiyar sarƙaƙiya. ba'ananfa kawai ya tsayaba. akwai ilimantarwa mai amfani tare da tabbatar muku MACE MA MUTUM ce da zata iya bama ƙasa da ƴan ƙasa gudun mawa ta fannoni da dama na rayuwa bayan gidan aurenta da tarbiyyar iyalanta da addininta. kukasance a TAKUN SAƘA domin samun cikakken wannan labari da yazo da sabon salo na musamman domin ƙayatar daku masoya😉😉😍😘. ZAFAFA BIYAR naku ne, Kuma na ZAFAFA BIYAR NE😋🤗.
MAKAUNIYAR ƘADDARA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 12,815
  • WpVote
    Votes 298
  • WpPart
    Parts 9
MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata. Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musamman. Karku bari ayi babuku masoyan ƙwarai abokan tagiya😍😍😍😘🤗.