85963993HI's Reading List
79 stories
DACEWA✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 369,953
  • WpVote
    Votes 23,030
  • WpPart
    Parts 36
unexpected relationship last longer,,,, as east meets west in love....
BIBIYATA AKEYI by zeeyybawa
zeeyybawa
  • WpView
    Reads 206,010
  • WpVote
    Votes 9,085
  • WpPart
    Parts 108
A Very heart touching story, a story about a girl who suffers alot from her step mom, badan. komai ba sai dan tahanta aure, and finally tasamu mijinda kowacce mace zatayi burin samu, and then tak'arsa samun wata gwagwar nayar rayuwa wajen step mom dinsa."
muwaddat  by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 156,748
  • WpVote
    Votes 4,242
  • WpPart
    Parts 15
"auwal ni ko sai nake ganin kamar kayi kankata a batun soyayya balle kuma akai ga batun aure ,yanzu fa kake shekara 22 a duniya , ba soyayya ce ta dace da Kai ba, karutu ne ya dace da rayuwarka, bugu da k'ari ita wacce kake so din ta girmeka . ya dubi mahaifiyarsa kamar zaiyi kuka yace" ni kaina nasan soyayya bata dace dani ba, ban san ya'akayi zuciyata ta afka wannan lamarin mai wuya misaltuwa ba ,zuciyata bata yi shawara da ni, na dauki abun amatsayin wata jarabawa ce daga Allah,.. ki yarda ummi ki amince ki bani auren diyarki muwaddat, ni ita kadai nake so,duk rayuwar da babu ita to babu auwal .. faiza idanunta taf da ruwan hawaye ta dubi auwal cikin muryar kuka tace " in har zaka iya son yayata data girmemaka ,ni mai zai hana ka so ni, tunda nima jininta ce uwa daya uba daya, gashi Allah ya jarabeni da matsanancin soyayarka, nice daidai da kai ba yan'uwata ba, ni yafi dacewa kaso takarasa mgnr tana kuka.. auwal batare daya dubeta ba yace "nayi rantsuwa da Allah har yau sama da shekara sha takwas kenan ban taba kaunar wata diya mace ba sai yayarki muwaddat, ban taba jin sonki na daidai da second daya ba, ni matsayin k'anwata na d'aukeki, amman batu na soyayya babu shi atsakaninmu, muwaddat ce acikin kokan raina, ina sonta tamkar raina ,ita kad'ai ce macen da nake jin zata kashe iya kashe min ki shi ruwan danake d'auke dashi na tsawon shekaru.......
KANA SONA by ummeeter21
ummeeter21
  • WpView
    Reads 26,317
  • WpVote
    Votes 1,150
  • WpPart
    Parts 24
It a novel about a girl of 18 who lives her life to d fullest.....(Hausa novel)
Mafarkinsa Nake 💞💞💞 by ummeeter21
ummeeter21
  • WpView
    Reads 4,996
  • WpVote
    Votes 237
  • WpPart
    Parts 41
Ni wallahi kullum sai nayi mafarkinsa amma bana ganin fuskarsa, kullum ce min yake ni yake so amma yaki nuna min fuskarsa na gani wai sai rannan da nace ina sonsa kafin zai bayyana min kansa. Ni kuma tsoro nake kar nje na gaya ma aljani ina sonsa na shiga uku. Wallahi ina sonta amma bansan yadda zan gaya mata ba, sannan kona gaya mata bana tunanin abinda nayi mata zai sa ta soni, domin nasan ni tafi tsana aduniya yanxu. Ku buyo ni don jin yadda rahma zata kare da mafarkinta, ko shin aljani neh ko mutum. Sannan kuma shi mustapha wa ya ke so wanda yake ganin zata kishi sobada wani laifin da yayi mata. Sai ku biyo ni zaku gani..... Nice dai har kullum Ummyter 💋💋💋
NI DA YAYA AL'AMEEN by rahinamustapha
rahinamustapha
  • WpView
    Reads 27,147
  • WpVote
    Votes 513
  • WpPart
    Parts 8
labarin soyayyar yayah da k'anwa
MURADIN ZUCIYA by UmmAsghar
UmmAsghar
  • WpView
    Reads 39,760
  • WpVote
    Votes 2,597
  • WpPart
    Parts 20
'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.
Ni da malama ta by fatimaumarmoddibo
fatimaumarmoddibo
  • WpView
    Reads 33,334
  • WpVote
    Votes 1,345
  • WpPart
    Parts 32
ɓoyayyar soyayya abin dariya ,da kuma sabon salon,rikici tsakanin malama da ɗaliba.
MATAR SARKI by AyushaIlias
AyushaIlias
  • WpView
    Reads 36,105
  • WpVote
    Votes 1,060
  • WpPart
    Parts 12
HAUSA NOVEL