myy
5 stories
YARDA DA KAI (Compltd✔) by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 82,082
  • WpVote
    Votes 2,365
  • WpPart
    Parts 13
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya.
INUWAR GAJIMARE💨 by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 11,541
  • WpVote
    Votes 805
  • WpPart
    Parts 12
"Ka min alƙawari zaka kula min da Khadijatu fiye da rayuwarka! Ka min alƙawarin zame mata INUWAR GAJIMAREN da ko bai bada ruwa ba sai bada inuwa. Ka bani Kalmarka Ishaƙ!" Hawayen da ke zuba akan idanuwansa ya gaza tsayar su, bugun da zuciyarsa ke yi sai fama hau-hawa ya ke. "A'a Likita bana buƙatar hutun da kake ta kira! Wani hutu ne ya rage min bayan an lalata min rayuwar ƙanwata? Wani hutu ne ya rage bayan rai guda ɗaya tilo da nake da shi a duniya yana barazanar barina? Wani hutu ne ya rage min a duniyar da ta cika da mutane masu son kansu? Ina hutun da zanyi a yayin da mutane basu duba can-canta balle su kimanta su kyautata? Bani da wanan haɓakon, bani da wanan ƙumajin, bani da wanan jarumtar, dan na riga da nayi saken da wanan hutun ya warware ko wani sa rai da nake da shi. Ka faɗa min ina Khadijatu ta ke?" KHADIJATUL ISHAƘ 🙌 dabanne sai kun shiga ciki za ku ga abun da ya ƙunsa.
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,501,796
  • WpVote
    Votes 121,601
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
BA KYAU BA ✔️ by sakieyy
sakieyy
  • WpView
    Reads 109,865
  • WpVote
    Votes 10,088
  • WpPart
    Parts 54
*** Dariya ya saki a wurin, dariya yake yi had'e da goge kumatun shi kamar tab'abbe, wai shine yau yake kuka akan mace, shi ya ma manta rabon da yayi kuka Maybe tun yana primary school, amma wai shine yake zubar da hawaye akan wata dama bata san yanayi ba, haushin kanshi yaji ya kamashi******
MIYE ILLAR Y'AY'A MATA by Maryam-obam
Maryam-obam
  • WpView
    Reads 32,249
  • WpVote
    Votes 2,290
  • WpPart
    Parts 44
labari ne akan kiyayya soyayya butulci makirci da Abun tausayi da kuma ban dariya