Mufeedah
195 stories
KAZAMAR AMARYA Completed  by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 55,679
  • WpVote
    Votes 1,746
  • WpPart
    Parts 45
Sanin labari sai an shigo daga ciki
Jasmine Baturiyya ce by Amiratuoo
Amiratuoo
  • WpView
    Reads 128,514
  • WpVote
    Votes 9,156
  • WpPart
    Parts 66
Completed JASMINE haifafiyar kasar ingila (England) ce. Ya'a ga hamshakin mai kudi Mr.Mahmud Alejandro, Jasmine tah Kammala karatun tah a fanin likitanci (Neurosurgeon ce). Tana rayuwarta a cikin garin Cambridge da ke kasar England tare da Mahaifinta da kuma Yayanta Jamal wanda yake matukar sonta tare da nuna mata kulawa dan sam baya son abunda zai tabata. Mahaifin Jasmine yah kasance da asalin kasar Spain neh, Mahaifiyarta kuma yar kasar Nigeria ce. Bayan Rasuwar Mahainfinsu neh Jasmine ta yanke shawarar tawowa kasar Nigeria da taimakon Yayanta, domin neman Mahaifiyarta da bata taba gani bah sai a hoto . Jasmine tah sauka a Nigeria a gidansu Alamin Abokin Yayanta kuma Da'a ga aminin mahaifinta. Anan take haduwa da kalubale kalala tare sauyin rayuwa. Soyayya, Yarda , Aminci da Cin Amana tare da Darusa masu tarin yawa domin kuwa yadda ta dauki Rayuwa sam bah haka take bah. ................ Alamin yah kasance mutum neh bah mai yawan magana bah sannan bashi da son shiga harkar mutane, sai dai kuma yah kasance mai farin jinin Jama'a kansancewarsa Babban da ga sanannen Attajiri Alhaji Yunus Attah, kuma Na Farko (1) a cikin jerin Matasa yan Kasuwa, yan kasa da shekara Talatin 30 ( 30 under 30) Masu arziki (billionaires) a Africa wanda Mujallar Forbes magazine 2018 tah wallafa. Highest ranking #1in hausa on 06/07/2020 #1 in Yasmine on 9/3/ 2020 #54 in Africa on 7/11/2019 #1 in hausanovels on 11/1/2020
RAGAMAR DAMISA by Halimahz
Halimahz
  • WpView
    Reads 625
  • WpVote
    Votes 77
  • WpPart
    Parts 13
Ramagamar Damisa a jaki da nisa...ni ce Asma uwar adashen ƴan daba, me fafatawa da ni sai ya shirya.
ƘAYAR RUWA Book 1 Complete by Halimahz
Halimahz
  • WpView
    Reads 5,442
  • WpVote
    Votes 294
  • WpPart
    Parts 29
The story is a long journey of twisted fate, humiliation, sacrifice, betrayal, victory, Epilogize...INFERTILITY gajeriyar kalma ce me ƙunshe da ma'anar da ke girgiza duniyar wasu ma'auratan, ta kuma haifar da motsi mai ciwo gami da harbawa a zuƙatan da suka shafe shekaru fiye da shidda babu haihuwa...Yes lamarin akwai ciwo!, akwai zafi!, akwai ƙuna da raɗaɗi!...to amma Wani na canja Qaddarar wani ne?, ko wani na tilasta maka halastawa kanka abin da Allah kaɗai ne ke da ikon baka?, Ko kuma sai aka ce tsangwama, kyara, hantara da gori su tabbata akan mutanen da Allah ya ɗora musu ciwon da lafiyar take a hannunsa?, Me yasa muke mantawa da kalmar jinkiri ne da ubangijinmu ya ajiyewa wasu a Al'amuran rayuwarsu?...ZERO DEATH, GREAT RESULT & ETERNAL HAPPINESS in sha Allah.
WATA KISHIYAR (ALKAHIRI CE KO SHARRI) by MaryamahMrsAm
MaryamahMrsAm
  • WpView
    Reads 145,616
  • WpVote
    Votes 10,245
  • WpPart
    Parts 67
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
SAIFUDDEEN(Ba mutum bane) by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 3,826
  • WpVote
    Votes 342
  • WpPart
    Parts 14
_*" YA SAKE NI..YA SAKE NI..Yaya Saifuddeen ya sakeni na shiga uku na..!*_ _*Take fada kafin tayi zaman yan bori saman cafet din daya malale Dakin Mami dake saman Darduma tana lazimi ta mike a Firgice gabanta na fadi Hajiya zuwaira data fara barci sama sama sai da ta tashi a Firgice gabadayansu suka yi kan Majeeda suna tambayanta me ya faru..!?*_ _*Ta kara Daga farar takardan hannunta tana fadin"Ya sake ni..yace ya sake ni..!*_ _*Sai mami ta Dafe kanta tayi baya kamar zata fadi hannayen kanwarta Zuwaira ya tareta tana fadin"Yaya zulai ki yi a hankali fa..!*_ _*Mami ta kalleta kafin tace"Na shiga uku zuwaira YARO zai kasheni kwana na bai kare ba..?*_ _*Jiya fa aka daura masa aure da Majida itama ya saketa kamar yadda ya saki Amira..?*_ _*Anya yaro na da lafiya kuwa..?*_
SIRRIN MIJINA by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 257,246
  • WpVote
    Votes 17,599
  • WpPart
    Parts 33
Ko kad'an Nafeesah bataso idanta yake shiga cikin na Dr. Hisham, takasa gane inda zuciyarta ta dosa, menene amfanin wannan baqar rayuwar datakeso ta jefa kanta aciki, menene amfani wannan baqar zuciyar tata, ina amfanin rayuwar da shed'an yayi qawanye acikinta,menene amfanuwar ta akasantuwar ta musulma indai har tana dauke danigiyar auren wani amma zuciyar ta na kwad'ayin waninsa!!! Runtse idanta tayi sannan ta sauke kanta a k'asa a sarari take furta "A uzu billahi mina shaid'anirrajeem" Dr. Hisham dake kan aikin shi na duba patients ya d'ago ya kalleta cikin mamaki,amma beyi magana ba kasancewar ya saba ganin hakan atare da ita...kokarin dauke idanta take daga bakinshi yanda yake wurgawa mara lapian tambaya bakin nashi na qara fixgar hankalinta ci takeyi tamkar ta manne bakinshi da nata wuri d'aya!!!!!!!!! Dafe kanta tayi dake barazanar tsage mata a zuci tace "Laifin zuhra ne data kame sirrin mijinta daga gareni dabata jefani cikin wannan tashin hankalin ba..inama ace banzo duniya ba.
RUD'ANI by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 8,314
  • WpVote
    Votes 764
  • WpPart
    Parts 45
zazzafan labari Mai cike da darussa da nishadantarwa tabbas akwai rudarwa littafin RUD'ANI Ku biyoni Dan Jin labarin teemah dollar da saurayinta dattijon aljani....da faruk bawan Allah a gefe shin ya RUD'ANI zai kasance sai kun tsundumma Dan ganin tsagwarom soyayya da wawta hade da wulakanci.....
Nurul hayat by sadeey21
sadeey21
  • WpView
    Reads 196
  • WpVote
    Votes 17
  • WpPart
    Parts 7
Umar and kadija not knowing they were cousin and meeting under unusual circumstances and cant stand each other will their opinion change about one another after know they are related, Especially their parent considering an arrange marriage for them will they over come all obstacles and try to make their marriage work ,lets find out