Mixma2
69 cerita
TSAKA MAI WUYA  oleh SafiyyahGaladanchi
SafiyyahGaladanchi
  • WpView
    Membaca 732
  • WpVote
    Vote 57
  • WpPart
    Bab 11
labarin daya kunshi soyayya bayan kiyayya.
TSAKA MAI WUYA.! oleh JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Membaca 6,525
  • WpVote
    Vote 489
  • WpPart
    Bab 20
Love, romance
KADDARA CE oleh SalmaAhmadIsah
SalmaAhmadIsah
  • WpView
    Membaca 864
  • WpVote
    Vote 35
  • WpPart
    Bab 11
KADDARA! Shin me cece ita?. KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita. KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam ke rayuwa a tsakiyarsa. Duk wani abu da ya samu bawa tun daga ranar haihuwarsa zuwa ga ranar da zai koma ga mahallicinsa sunansa KADDARA. KADDARAr ko wani bawa na rubuce ne tun kafin ya iso zuwa duniya. Kowa da ka ga yana rayuwa a doron duniya yana yin ta ne a doron KADDARA. KADDARA na ɗaya daga cikin manya manyan siffoffin Allah subhanahu wata'ala. Domin duk abin da ya samu bawa a rayuwa muƙaddari ne daga wurinsa. Wa lau me kyau, ko akasinsa.
TAWA KADDARARCE HAKA oleh prettysalma17
prettysalma17
  • WpView
    Membaca 8,317
  • WpVote
    Vote 168
  • WpPart
    Bab 28
Labarine bawata yarinya da kaddara tafadamata hartayi ciki mahaifinta yakoreta
KUNDIN QADDARATA oleh huguma
huguma
  • WpView
    Membaca 1,577,436
  • WpVote
    Vote 121,112
  • WpPart
    Bab 112
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE? sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA? Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu 'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........
SAUDAH✅ oleh Ferdeausee_
Ferdeausee_
  • WpView
    Membaca 198,288
  • WpVote
    Vote 9,336
  • WpPart
    Bab 13
Copyright© 2019 All rights reserved. COMPLETED!💯 They say, "Beautiful Women don't know the right people to trust, because they never know if someone truly likes them or only likes them for their looks." And to her, that was it. It wasn't that she doesn't want to be loved, it was that she was afraid. Afraid to be hurt in love, afraid to be broken in pieces Till he came along. He. Him. Everything about him was different. ********* She is Saudah Kaamil Sayhan. He is Anwar Nawaz Shazad. #2 NIGERIA on the 14/06/2020 #1 AREWA on the 17/07/2020 By Ferdeausee_
ƘANWAR MAZA oleh Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Membaca 105,697
  • WpVote
    Vote 1,422
  • WpPart
    Bab 23
Labarin Yarinyar da ta tashi a tsakanin yayyenta maza, da suke shirye da aikata ko menene saboda ita, ba ta san tsoro ba, rashin ji ya kaita ga haɗuwa da ƙaddararta, ko wace iri ce ƙaddarar ta ta?
Sanadin Gata oleh free_boy_
free_boy_
  • WpView
    Membaca 412
  • WpVote
    Vote 11
  • WpPart
    Bab 4
~~Kanta dauke yake da farantin talla wanda aka kasa mata dafaffen rogo da gyada kulli kulli, taci damara sai kace wadda za tayi dambe tana tafe tana rera wakar ta"iye nanaye ayye yaraye nanaye carmama, ina tafiya ta jirgin goro zaya kade ni, jirgin goro kar ka kadeni, jirgin goro zan maka sako, sakon goro ko na turare in kaje kace da uwata, in kaje kace da ubana jirgi yai bari, jirgi yai bari da madaurin aurena, iye nanaye ayye ya raye nanaye carmama, da inna da baba an kawo kudin toshina cacas cas suna kirgawa, sun ganni suna boyewa in kun so kubar boyewa, auren fari sai na zaba sai na zabi wanda na ke so koda soja ko dan sanda, koda kuku koda boyi, koda jinjiri sha mama sai yaci tuwon kwanona sai yasha ruwan kwanona sai na kai ruwa sai nakai ruwa ban daki yai wanka, iye nanaye ayye yaraye nanaye carma....kuluwa, kuluwa kawo rogon, muryar wasu maza masu sai da ruwa ne ya hana kuluwa karasa baitin wakar da take rerawa, cikin sauri ta nufi wurin da suke, tana zuwa ta sauke farantin da ke kanta ta fara kukkulla musu kamar yadda suka saba siya, nan da nan aka warwashe ta dauki farantin ta cikin hanzari bayan ta kirga kudinta ta hada Kansu naira dari biyu cif cif, sauri take sosai dan tasan yanzu iyatu tana nan tana jiran zuwanta.
WACECE ITA??  oleh skaleely
skaleely
  • WpView
    Membaca 61,706
  • WpVote
    Vote 3,163
  • WpPart
    Bab 25
ta wayi gari ne da hayhuwar yaron daba tasan wanene ubanshi ba, kwatakwata kwatakwata bata iya tuna ryuwar da tayi abaya, tirkashi littafin wacece ita littafine daya kunshi soyayya, rudani, tashin hankali dakuma tausayi, kubiyoni dan jin wannan kayataccen labari.
BABBAN GORO oleh KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Membaca 280,937
  • WpVote
    Vote 21,577
  • WpPart
    Bab 62
NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi balle har ta iya furta abunda ya bukace ta dayi. Hakan yasa shi yin murmushi mai sauti, "You see ba zaki iya ba, kin cutar dani Kairat da kika karkata zuciyata zuwa ga Minal bayan kinsan halinta kin kuma san bata dace dani ba, i hate you but i hate her more" Yana kaiwa nan ya kaɓe mata rigarsa ya juya a fusace ya bar mata falon, Sai da taji tashin motarsa sannan ta share hawayen dake idonta ta nufi kofar cikin gida, tana buɗe kofar taga Minal tsaye a bakin kofar da hawaye shaɓa-shaɓa a fuskarta. ®2017 ****************