LAFIN WAYE
samira mai ciki wacce duk abunda ta gani saitaci kota halin yaya shin mai ya kawo haka
Completed
samira mai ciki wacce duk abunda ta gani saitaci kota halin yaya shin mai ya kawo haka
labarine akan zalinci da akayiwa wata yarinya aka kaita gidan yari da yadda wasu suka shiga hatsari domun cetonta
labarine akan auren aljana da mutun domun ta dau fansar wata bil adama akan abunda yayi mata koyaya zata kaya kuzo dan ganin,wannan lamarin