Labari ne na masoya biyu wanda Allah ne ya hada soyayya su . Nooriya an haife ta a garin kano in da noor shi kuma a ka haife shi a garin abuja soyayya mai karfi ta shiga tsakani su amma iyaye su su aminta da aure su ba.
Toh ku biyo ni don jin yanda masoyan nan zasu kasance.
A girl that was raised by a single Mum, she's a Baker, a henna designer meet the love of her life, but In between their love lies another love, what could that be??? 😉