SAFIYAWADA's Reading List
199 stories
YARIMA JUNAYD by Jiddasmapi
Jiddasmapi
  • WpView
    Reads 39,069
  • WpVote
    Votes 455
  • WpPart
    Parts 59
Soyayya me zafi, haɗe da ƙauna
...BASHI! by SaNaz_deeyah
SaNaz_deeyah
  • WpView
    Reads 4,283
  • WpVote
    Votes 393
  • WpPart
    Parts 31
Fyaɗe aka yi miki. Shi ne abinda zuciyarta ke ƙara nanatawa. Ban san waye ba, ban kuma san dalilinsa na aikata haka a gareni ba, ni a sanina bani da wani abokin hamayya, bani da izgili kuma bana wulaƙanta kowa, to waye ya yi min fyaɗe? Kuma mene dalilinsa na lalata rayuwata a lokacin da zan fara more ƙuruciyata? Ko wace mace ya ce yana so sai ta mutu, dan haka zamu aura masa Sadiya domin daƙile wannan matsalar,ko da ta mutu a sanadin haka to daga nan matsalar ta kau.
BAQEER by UmmAsghar
UmmAsghar
  • WpView
    Reads 873
  • WpVote
    Votes 52
  • WpPart
    Parts 16
Ƴan tagwaye biyar zango na biyu
AKWAI SIRRI by zeeyybawa
zeeyybawa
  • WpView
    Reads 1,551
  • WpVote
    Votes 31
  • WpPart
    Parts 15
SIRRIN ƁOYE
MIJIN MALAMA by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 19,667
  • WpVote
    Votes 640
  • WpPart
    Parts 13
Love, romance, destiny, paid
KOWA YA GA ZABUWA... by Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    Reads 46,962
  • WpVote
    Votes 2,041
  • WpPart
    Parts 47
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.
QADDARARMU CE by damselfeedo
damselfeedo
  • WpView
    Reads 233
  • WpVote
    Votes 17
  • WpPart
    Parts 28
labarine akan wata yarinya da ta fuskanci ƙalubalen rayuwa , ankashe iyayenta ,dangi suka watsar da lamarinsu ,daga ita se ƙanwarta,daga ƙarshe kuma ƙanwar itama ta mutu
MABARACIYA by damselfeedo
damselfeedo
  • WpView
    Reads 2,058
  • WpVote
    Votes 116
  • WpPart
    Parts 20
its All about luv and revenge
ALKAWARIN MU by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 43,272
  • WpVote
    Votes 322
  • WpPart
    Parts 12
Labari mai cik'e da Zazzafar Soyayya tausayi Romacing nadama tare da darasin Rayuwa
The newest ABDUL-KHAFID by Smart_Feenert
Smart_Feenert
  • WpView
    Reads 21,233
  • WpVote
    Votes 2,289
  • WpPart
    Parts 110
Zan shiga gidan na jiyo muryar Iro na cewa "A dai dinga jin tsoron Allah." Murmushi na yi na Juyowa na kalleshi cikin fuskar rashin mutumci, na ce "To da tsoron k'aton banza irinka zan ji?." na shige gida. Armiya'u ya kalle iro ya ce "Amma dan Allah Baabaa baka ji kunya ba?." Kallonshi ya yi sama da k'asa, ya ce "Kunyar me zan ji?, abin da muka saba ni da ku.!" Dukansu suka had'a baki suka ce "Muka dai koya a wajenka." Sule ya ce "Gaskiya Iro ka tsaya ka ma kanka karatun ta natsu, kai ko kunya ma baka ji yarinyar da bata wuce 18 to 19 years ba, ta raina haka? bayan d'an banzan dukan da ta maka a wancen lokacin? Ni fa gaskiya na fara saduda da wannan rayuwar fa, munafurcin nan dai tunda ba ibada ba ne wlhy ajiye shi zan yi gefe na kama dahir.!" Iro ya ce "Kai ne munafuki daman a wajen nan, ka ga idan ka ajiye shi ka taimaki kanka da 'yan k'annenka.!" A zafafe ya ce "Kai Iro idan ana maganar babban munafuki a wajen nan, kai ka ma isa ka saka bakinka?." Cikin fad'a Iro ya ce "A'a ba zan saka ba tunda ina tsoronka.!"