azamaj's Reading List
14 stories
Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete by Najaatu_naira
Najaatu_naira
  • WpView
    Reads 104,295
  • WpVote
    Votes 7,419
  • WpPart
    Parts 50
labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba naima ya rasa, Saif nada ilimin arabic da boko, ladabi da biyayya dan gidan hutu da tarin dukiya saidai yanada Mahaifi Alhaji Sadiq (daddy), mai murdaddiyar ra'ayi, dan jari hujja, bin Bokaye kamar abin adone gun Daddy,...... mahaifiyar Saif Hajiya Salma(mommy), macace maison ra'ayin mijinta saidai Mommy bata yarda ta biyemai gun bokaye ba ....... shin ko Daddy da Mommy zasu amince da bukatar Saif a soyyaya!???? **************** Zinaru yarinya ce kekkyawa yar Sarkin Garin Rano, kaddara da kiyayya sukasa tagano ita yar tsintuwace ba yar Sarki ba, hakan yasa tazo kasar Nigeria domin naiman iyayenta..... shin ko zata gansu raye? ko amace????????
AHUMAGGAH by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 671,988
  • WpVote
    Votes 52,611
  • WpPart
    Parts 49
"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull factors,surely one is good one is bad, both are necessity.BUT my necessity was meeting him,who is he?the royal prince of persia.a bonified brigadier general of USMC. As a wife, sister, or maid that only my destiny will tell.... #Bahiyya Ahmed #khaldun sa'ood #junnut
BABANA DA MIJINA .... by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 18,675
  • WpVote
    Votes 928
  • WpPart
    Parts 17
shekara biyu da rasuwar mamana, banda kowa a duniyar nan bayan Babana Da Mijina sai qanwata fauxiya, bansan wa xan kaiwa kukana ba ya share min shiyasa ko aiki naje banda tunani sai na Babana Da Mijina babu wanda baya fuskantar challenge(qalubale) a rayuwa, and is up to us to accept such challenges mu bita da duk fuskar da rayuwa ta xo mana....
💖💝 YUSRA💖💝 by phartiemarhk
phartiemarhk
  • WpView
    Reads 69,422
  • WpVote
    Votes 4,671
  • WpPart
    Parts 16
----
AMRAH NAKE SO! (Completed✅) by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 191,210
  • WpVote
    Votes 17,464
  • WpPart
    Parts 79
"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."
RAMLAT by ayshartou
ayshartou
  • WpView
    Reads 19,025
  • WpVote
    Votes 1,166
  • WpPart
    Parts 29
Ramlat ta kasance yarinya mai hankali wacce ta hadu da uwa ta gari mai sanya ta ah hanya ta kwarai abu daya shine matsalar kishiyar uwa wacce ta takurasu basu da daman yin komai ah gidan sbda ita, ga kuma Allah ya jarrabeta ta son adeel wanda ya kasance mai hali mara kyau ta sanadiyar ta ya daina abubuwa da dama na rayuwa.
'YAR HUTU (LABARIN KAUSAR DA BINTA) Editing by Ishamoha
Ishamoha
  • WpView
    Reads 296,647
  • WpVote
    Votes 23,595
  • WpPart
    Parts 74
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya zata dore? Bakar wahalan da takesha ba karami bane a hannun matar uba, tsabar tsana da rashin son ganin er baiwar Allahn da ko shekara sha hudu bata karasa ba zata turata birni kuruwanci bayan tanada masaniyar cewar mafiyarta ta tsine mata duk ranar da ta bawa wanda ba maharraminta ba jikinta, shin tazayi abinda aka tura yi kokuwa ?
Zainabu by Ummusubaya
Ummusubaya
  • WpView
    Reads 13,351
  • WpVote
    Votes 560
  • WpPart
    Parts 6
love story
FEENAT!!!  by Mamanhaneep
Mamanhaneep
  • WpView
    Reads 13,315
  • WpVote
    Votes 814
  • WpPart
    Parts 31
Dr Feenat labarin wata shararriyar likitar mata ce mai juriya Da sadaukarwa,wacce ta sadaukar ga farin cikinta dama rayuwarta ga Dr Ismail Wanda kaddararta ta gauraye Da tasa a yayinda ya kusa cimma burinsa akanta,
NI DA KE....  by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 34,094
  • WpVote
    Votes 1,509
  • WpPart
    Parts 21
Bayan fitarsa Farah ta tashi ta nufi dakinta da sauri tana kallon madubi, Ita baqar mace ce, Assad ma yafita Haske, ita ba ma'abociyar hijab bace sai gyale, haka xalika bata iya xama da Fuska batare da make up ba, tana da kawaici amma bata da haquri musamman akan Assad, tana da addini gwargwado, as her age 25 ai tana da qurciya tunda ya girmeta😕, to wai ma meyasa xn damu da tsarin macen da yakeso tunda ba sonsa nake ba, Kuma idan hr irin Wannan macen daya lissafowa Anna yakeso kenan *ni da shi* bamu dace ba? Idan Inason Assad kenan dole sai na cnxa xuwa ynda yakeso🤔, Kai bana sonsa, I only love khamis....,