Amirasanizauro's Reading List
97 stories
SIRRIN ƊAUKAKA di ayshajb
ayshajb
  • WpView
    LETTURE 32,178
  • WpVote
    Voti 1,198
  • WpPart
    Parti 38
Labarine me ciƙe da ma'anoni a cikinsa akwai faɗakarwa ilmantarwa nishaɗantarwa basena ja da tsayi ba kusan rubutuna sede wannan salon daban yake da sauran ina fatan zakuci gaba da bina..
PAPI NE! di NoorEemaan
NoorEemaan
  • WpView
    LETTURE 15,672
  • WpVote
    Voti 942
  • WpPart
    Parti 40
labari mai cike da cakwakiya, soyaayya mai zafi hadi da zanan kaddara. yaro dan shekara goma sha biyar ya tsinci jaririya sabuwar haihuwa...
KYAUTAR KODA di NoorEemaan
NoorEemaan
  • WpView
    LETTURE 3,015
  • WpVote
    Voti 218
  • WpPart
    Parti 41
its all about love, sacrifices, hatred and destiny. Saboda tsananin soyaaya uwa ta Sadaukar da kodar ta (kidney) wa budurwar dan ta, sosai littafin ke cike da chakwakiyya kala² hadi da tsabtatatciyar soyaaya da babu algus a cikin ta... Still dai Sadaukarwa bai Kare ba, domin bayan gwagwarmaya da masoyan suka fuskanta, aka d'aura musu aure, amma kash! sai suka noticing cewa blood group din su duka SS Ce... Ko yaya zata kaya? Shin zasu cika wa Mahmah burinta na bata jikoki duk da bata raye? Shin waye zai yi sadaukarwan wanna lokacin tsakanin Fadeel da Fadeelah... Just follow my pen habibtie's
TAKAICIN WASU di SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    LETTURE 37,694
  • WpVote
    Voti 3,182
  • WpPart
    Parti 25
"Babu tantama ko shakku duk inda kaga tarayyar mutum uku to na ukun sun shedan ne". The Brave men falcons,a group of military tycoons trio that spell and cast the words of true solidarity in their friendship have been the citys best kept secret for years.but strange side effect is appearing as thy hit the aura of limitlessly unending fame,luxury and unstoppable power. When A freak suicide force tear them apart down to the era of thy spring born mates ravishing an UNTOUCHED DESTINY. Be not afraid of destiny, some are born by destiny,some achieved destiny and others hve thy destiny engineered right in their DNA.. Sun kasance a duniya mabanbanta but what will happen if all that bind is an unravalling DESTINY UNTOUCHED. In har qaddara zanen ubangiji ne then Let seee how the complicated destiny of nashwan hakeem wamako and zairah wasim kaita unveils. Give it a hack OR,u will be addicted.
SAƘON ZUCIYA di ummishatu
ummishatu
  • WpView
    LETTURE 41,771
  • WpVote
    Voti 4,249
  • WpPart
    Parti 36
Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.
🤍Dr.TAHEER🤍 di aysharano22
aysharano22
  • WpView
    LETTURE 134,023
  • WpVote
    Voti 5,618
  • WpPart
    Parti 58
Dr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya girme mata da shekaru biyu...it's an interesting love story indeed 😊
 JUYAYI di nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    LETTURE 33,223
  • WpVote
    Voti 2,900
  • WpPart
    Parti 36
her life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life
🍒🌺NATSANE SHI🌺🍒 di asmasanee
asmasanee
  • WpView
    LETTURE 579,366
  • WpVote
    Voti 39,697
  • WpPart
    Parti 93
Dan iska ne Tantiri ne ,mawaki ne da yayi fice afadin duniya,yana karatu a abroad,dan iska ne na karshe amma yasan da wa yake iskancin nasa,baya son hayani miskiline na karshe,wannan halin koh nace rayuwar tasa yasa yan mata masu takama da mulki saurata ,dukiya soke mugun fadawa kan tarkon sa,koh diyar wace ke koh me kike takama dashi yana iya wulakan ta ki,bakomi yake takama dashi ba sai kyau ,kuddi,ilimi da haiba,ya fito daga daya daga cikin masu kuddi Maiduguri wato MAITAMA FAMILY Zan iya yi yafada mata yana kashe mata ijiya daya dasauri ta saka tafin hannu ta da yaji xane lalle ja da baki ta rufe fuskar ta hade da gyada masa alamar yayi😝....komi nene wannan xaiyi oho😂fans..mu hade ciki don jin ya xata kaya. ROMANTIC ND HATRED LOVE😍😍
SARAN ƁOYE di BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    LETTURE 39,012
  • WpVote
    Voti 991
  • WpPart
    Parti 9
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine mai cike da makirci da kutunguylar cakwakiya. Aure tsakanin mabanbanta ƙabilu, ba yankinsu ɗaya ba, ba addininsu ɗaya ba. tayaya wannan aure zai kasance?. ku kasance da zafafa biyar 2021 ta hanyar biyan kuɗi ƙalilan domin samunsa da sauran ma. duk mai buƙata ya tuntuɓi wannan Numbers ɗin. +234 903 318 1070 & +234 903 234 5899.
The New Emir di nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    LETTURE 9,744
  • WpVote
    Voti 392
  • WpPart
    Parti 13
selfishness 😍😥