WATA KISHIYAR (ALKAHIRI CE KO SHARRI)
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
Completed
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
labarine akan wata yar bariki,wadda taneda aure ba abakin komiba,karshe taga mijin wata mata tace tanaso,itakuma wannan mata tace batasan wannan zancenba mudeje zuwa sonjin yadda zata kaya
bakomai kakeso kake samu a rayuwa ba ,abinda kayi harsashe kanshi yakan iya kin faruwa ,bawanda ze zama perfect akomi kowa da inda yagaza rayuwa cike take da hakuri da kalubale arage buri ,wannan taken shine (sauya tunani)