ZainabJega0's Reading List
7 stories
MUTUM DA DUNIYARSA...... by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 129,776
  • WpVote
    Votes 9,449
  • WpPart
    Parts 41
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki idan zaka tarasu wajen buƙatar jin dalilinsu, musani UBANGIJI ya fimu sanin mu su wanene? miyasa yayimu jinsi-jinsi, yare daban-daban, zuri'a daban-daban. kai dai ka roƙi ALLAH ya baka mai albarka kawai shine magana.
ABDULKADIR by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 376,579
  • WpVote
    Votes 31,680
  • WpPart
    Parts 38
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
DAMUWATA by ayshartone
ayshartone
  • WpView
    Reads 3,312
  • WpVote
    Votes 131
  • WpPart
    Parts 2
"hakika Allah kaine gatana kuma gareka na dogara kai ke kashewa kuma kake rayawa, kai ke fitar da rayayye a cikin matacce ka kuma fitar da matacce a cikin rayayye. ya Allah ina rokon ka da sunayenka kyawawa da ka barwa kanka sani, da wanda ka barwa Annabawanka sani, da wanda kabarwa Annabi muhhammad SAW sani da kadauke rayuwata idan mutuwata ce Alkhairi a gareni. ya Allah idan kuwa rayuwata ce alkhairi a gareni ina rok'onka da kasanya DAMUWATA tazamo tarihi a gareni, ya Allah ka kareni da sharrin mashairanta kasanya Aljanna tazamo makomata, hakika ni k'ask'antaciya ce maraya talakar da tarasa gata sai naka ya Allah hakika duk wanda yasamu gatan ka yasamu gatan kowa ya Allah ka k'ara bani hakuri da juriyar rayuwar dana fuskance kaina a cikin ta,
KUNDIN HASKE💡 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 302,647
  • WpVote
    Votes 23,823
  • WpPart
    Parts 160
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
KU DUBE MU by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 17,736
  • WpVote
    Votes 781
  • WpPart
    Parts 2
Sojoji sun zame mana wannan babban jigo a rayuwa. Sune suke sadaukar da duk wani farincikinsu ciki kuwa harda iyali da jindadin rayuwa domin tsaron lafiyarmu....shin wace gudunmawa al'umma take bawa wadannan jarumai da iyalansu???
AL'ADUN WASU (Complete) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 225,163
  • WpVote
    Votes 16,167
  • WpPart
    Parts 45
Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???
ZAINABU ABU (COMPLETED) by SaadatuYusufBabba
SaadatuYusufBabba
  • WpView
    Reads 68,508
  • WpVote
    Votes 3,075
  • WpPart
    Parts 20
ZAINABU ABU ta taso a babban gida cikin gata duk da maraicin mahaifiyarta da tayi tun tana yar qanqanuwa. Duk yadda ta so haka take yi a Al'amuran rayuwarta ba tare da shakka ko tsoron komai ba. Salmanu wanda ya zama zabin yayarta da yayanshi ya zama mijinta ba tare da ta amince da hakan ba.