ayshertlove's Reading List
12 stories
MALAMA LADI by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 8,958
  • WpVote
    Votes 693
  • WpPart
    Parts 50
Malama LADI wata matashiyar yarinya ce da a ƙalla baza ta wuce 24years ba, asalin ta ƴar kwara State ce, kuma ita ɗin Christian ce cikakkiyar Bamagujiya, iyayen ta ita kaɗai suka haifa don haka sosai suke ƙaunar ta, tayi karatun ta har zuwa matakin N.C.E, yanzu haka tana koyarwa a wata Pramary school dake cikin ƙauyen su. Kwatsam sai Allah ya kai ta yin rayuwa cikin musulmai, inda ta haɗu da wani bad guy, Wanda ya takura wa rayuwan ta. Shin kuna son sanin me zai faru a duniyar wannan Malamar me abun al'ajabi? Why not ku biyo NI?
KALMA DAYA TAK by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 152,298
  • WpVote
    Votes 24,196
  • WpPart
    Parts 67
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza miki rayuwa, na jefaki cikin kuncin rayuwar da nake ciki........
DIYAR DR ABDALLAH  by Aynarh_dimples
Aynarh_dimples
  • WpView
    Reads 46,884
  • WpVote
    Votes 6,343
  • WpPart
    Parts 32
Zuciyar sa yana mashi wasiwasi, abinda yake gudu shi ke shirin faruwa dashi. Bai taɓa samun kansa cikin wannan yanayin ba. Yanayin da zai zama useless baida amfani. Sai yanzu ya lura da dalilin dayasa ya kasa barci. Ba komai bane illa wannan sabon shafin dake baƙunta sa. A hankali yake mamayansa, ya shammace shi cikin dare. Yanzu gashi yazo yayi kane kane yana kokarin gina muhalli cikin rayuwarsa. Tabbas zuciya batada ƙashi, kuma ba'a kwaɓanta. Amma idan tace zatayi mashi abinda yake tsammani bata kyauta mashi ba. Tayi mugun cutan sa. Ya kamata tayi tunani saboda abinda take so yafi karfin ta. Runtse ido yayi ransa yana mashi ɗaci. Shi dama dukansa akayi da itace zai fi jin daɗi akan raɗaɗin dayake ji cikin ransa. Akwai abubuwa da ke faruwa da bawa wanda baida ikon hanawa. Kamar yadda zuciyar sa take raya masa ga abinda takeso yanzu, idan kuma bata samu ba tabbas zatayi masa tijara. Toh tijara na yaushe kuma, fafur ta hanashi barci. Murmushi yayi na takaici, "akwai ƙura," yace a fili. Dimplicious Empire, ku biyoni sannu a hankali domin jin wannan labari. Love you Fisabillahi ❤️
CIN AMANAR ƘAUNA      {COMPLETED12/2019.} by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 21,190
  • WpVote
    Votes 1,129
  • WpPart
    Parts 28
ku biyomu dan jik meke cikin wannan labari.
ƘADDARA TA RIGA FATA by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 8,033
  • WpVote
    Votes 601
  • WpPart
    Parts 48
labari mai cike da faɗakarwa.
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,500,713
  • WpVote
    Votes 121,599
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
Zuri,a Daya by OumRamadan1
OumRamadan1
  • WpView
    Reads 32,908
  • WpVote
    Votes 3,043
  • WpPart
    Parts 48
Ko wacce tana takama da asalinta da yarenta, zazzafan kishi tsakanin wasu kishiyoyi na kabilar kanuri da kuma buzuwa da mijinsu bafulatani
Y'ER ZINA CE (kaddarar iyayena) by muneeraahh
muneeraahh
  • WpView
    Reads 38,728
  • WpVote
    Votes 2,271
  • WpPart
    Parts 34
Labari ne kan yarinya da aka haifeta bata aure ba sanan kuma da nuna tsantsar sha'kuwa tsakanin y'a da mahaifi
SANA'UL HUSNAH          {COMPLETED12/2019}. by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 16,322
  • WpVote
    Votes 720
  • WpPart
    Parts 17
love story.
JUYIN RAYUWA             COMPLETED{12/2019.} by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 17,404
  • WpVote
    Votes 570
  • WpPart
    Parts 13
*JUYIN RAYUWA* Labarin wata marainiyar yarinya ce Sadiya da makauniyar Kakar ta , wadda wani tantiri ya sanya su agaba har rayuwar yarinyar ya runk'a Juyawa salo daban daban , Sannan kuma Akwai Soyayya acikin shi