MIJINA HASKEN RAYUWATA
bilkisubilya
- Reads 36,401
- Votes 3,057
- Parts 18
kai din wani haske ne na rayuwata,saboda haka bani da wani miji bayan kai,duk wata gwagwar Maya zamu shata tare kuma mu tsira tare YUSRA.
Bata dace da kai ba,saboda kai ba haske a rayuwarka sai duhu,ni kuma hasken rayuwarta ce ADNAN.
Sai dai kuwa kada ya sameta,idan Dan ban zamantu mai kamun kai ba shiyasa ake man iyaka da ita,lallai idan na aureta zata zama hasken da zai haska rayuwata,in kuma ba haka ba sai dai kuwa ya rasa YAZEED