mummyzill's Reading List
11 stories
*NA TSANI MAZA* by AyshaIsah
AyshaIsah
  • WpView
    Reads 19,689
  • WpVote
    Votes 976
  • WpPart
    Parts 28
Labari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan labarin don sanin wannan dalilin.
KASAR WAJE by ManuFagge
ManuFagge
  • WpView
    Reads 85,974
  • WpVote
    Votes 3,449
  • WpPart
    Parts 60
Littafin marubuciya MARYAM ABUBAKAR DATTI marubuciyar HIBBA. ayi karatu lafiya.
GADAR ZARE by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 400,877
  • WpVote
    Votes 18,939
  • WpPart
    Parts 85
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ruwa ya bulbulawa kansa "Akan ido na suka k'one gidan mu, mahaifiya ta, mahaifi na, k'anne na duk suka mutu akan kunne na ina jiyo ihun su *************** "Cikin waye wannan a jikin ki? uban waye yayi miki ciki? bazaki fad'a ba saina kashe ki, wayyo na shiga uku duk irin tarbiyyar dana baki abinda zaki saka man dashi kenan, cikin kuka tace " wallahi Aunty ban sani ba, idan za'a kashe ni ban san wanda yayi min cikin nan ba, nima ganin shi kawai nayi ajiki na, tafiya tayi ta bud'e durowa ta d'auko Qur'an ta d'ora akan ta tace " na rantse da wanda raina ke hannunsa bansan wanda yayi min ciki nan ba. Kanta tayo gadan-gadan tana nizaki rainawa hankali, ta shak'e ta idonta suka kakkafe ************** A cikin gidan yarin yake ihu yana kuka yace " sunci Amana ta, sunyi min butulci, na yarda dasu amma sun ci min amana sun had'a min GADAR ZARE Amintattu nane suka yi silar zuwa na gidan yarin, sun raba ni da kowa nawa sun raba ni farin cikina,cikin matsanancin kuka yace " wallahi koda zan rasa komai na rayuwata bazan kyale su ba. Sun mun sharri, sun had'a man makirci da GADAR ZARE ************* "Koken a cikin kayana kuma, kafin ya k'ara sa maganar dubbun police sun kewaye shi da bindugogi, Ana cikin haka wayarsa ta fara ringing, dakyar ya samu ikon d'agawa, ji yayi muryarsa ta tintsere da dariya yace " nine, d'an uwanka, kaga yadda nayi wasa da hankalinka ko, na nuna maka halin 'yan Adam Cikin rawar murya yace " mai yasa kaci amanata? " saboda ina santa, ita rayuwa tace kuma mallakina , Wani irin mahaucin ihu ya saki tare da buga wayar da k'asa .
BABBAN GIDA complete  by Seemaluv
Seemaluv
  • WpView
    Reads 303,554
  • WpVote
    Votes 11,043
  • WpPart
    Parts 47
LOVE STORY
UWA UWACE... by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 291,296
  • WpVote
    Votes 32,006
  • WpPart
    Parts 49
Uwa uwace... ku biyoni ku sha labari.
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA) by Ummuazamm
Ummuazamm
  • WpView
    Reads 523,839
  • WpVote
    Votes 42,171
  • WpPart
    Parts 59
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
DA'IMAN✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 83,279
  • WpVote
    Votes 3,254
  • WpPart
    Parts 16
Love was her only destination
MR MA'ARUF by Seemaluv
Seemaluv
  • WpView
    Reads 37,991
  • WpVote
    Votes 1,207
  • WpPart
    Parts 8
"Innalillahi Wa inna ilaihi raji'un... Ummi? Ummi don Allah ki tashi, Ya salaam! Yaya Haidar ku zo don Allah Ummi tana convulsion..."
NAINAH by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 196,634
  • WpVote
    Votes 9,933
  • WpPart
    Parts 42
Hasken Kaita💡
SAMARIN BANA.....🤦🏻‍♀️ by asykhaleel
asykhaleel
  • WpView
    Reads 27,048
  • WpVote
    Votes 1,497
  • WpPart
    Parts 6
*TRUE LIFE STORY* _Wallahy wannan novel din ba k'agaggen labari bane, babu karya ya faru ne anan garin LAGOS STATE, dunia ta baci yaudara babu irin Wanda *SAMARIN BANA* basayi, duk iya kaucewa mugun nufin su sunada hanyoyi daban daban dan ganin sun cimma burinsu, ban taba rbt true lfy story Se wannan karan sbd mahimmanci fadakarwan dake ciki especially mu yan mata ya kamata musan mai mukeyi Duk iya takatsantsan da mukeyi wlh *SAMARIN BANA* sunada salo iri iri balle kuma na wannan nvl din da xan rbt yasha banban da salon yaudaran *SAMARIN BANA* kada na cikaku da bayani ku biyo alkalamina *SHORT NOVEL* ne, ba yawan pages bane fadakarwa No sakon ciki ake bukata_