Labari ne da ya kunshi ilmantarwa, fadakarwa, tare da nishadan tarwa. sannan yazo da sabon salon da yasha banban da sauran labaran da kika/ka taba karantawa.
Labarin Aliyu wanda shi mahaifin shi mai azababben kudi ya rasu. Suna zaune da mahaifiyar sa da kanwar sa Hanifa a cikin wani makeken gida. Amma sede wajen auren sa mamar sa take kawo mai matsala.