Soulmer
137 stories
BAƘAR AYAH by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 25,911
  • WpVote
    Votes 945
  • WpPart
    Parts 35
..........."Hajiya kar burin ɗaukar fansa ya shiga ranki,ki kasa gane wane irin makami kike son sokawa kanki da kuma danginki. Kawota cikin zuri'arki tabbas zata magancemiki Masifar da kike ciki,saidai kina ƙoƙarin korar macijiyane da wata macijiyar,kina ganin hakanne mafita?"..... ......."Ni bandamu damai zatayi ba,indai har zan daina buɗar ido ina kallon wannan matsiyaciyar a cikin gidana,to komai ma yafaru,ko mai zai faru saina sake ɗaura masa aure da wata,naga shin itama zata kasheta kaman sauran matan,ko kuma wannan zatafi ƙarfinta"...... "Zaro ido tayi ganin tabbas dagaske take abinda ta faɗa,shin hajiyah kuwa wacce irin uwace,bata damu da rayuwar ɗanta ba indai akan cikar burinta ne,hmmm zakuwa tayi maganinki kema,nidai babu ruwana,sojoji ma sunyi sun barta ballantana kuma ke".....ta faɗa a cikin ranta.......... ........Meee amarya tazo da ɗan shege wata biyu?! Sannan kuma a matsayin Budurwa akan Aurota???. "Eh haka ne,dan gatacan ma a falonta tana bashi mama,wai bataga wanda ya isa yasakata tashi tazo gaisheki ba ɗan bai ƙoshi ba"...... "Haka tace".... "Tabbass" Ohh nabaku satar amsa dayawa a cikin littafin Baƙar Ayah,mai son ganin mai zai faru yashigo a dama dashi kawai.......
LU'U LU'UN SARAUTA by Hauwaudamari
Hauwaudamari
  • WpView
    Reads 5,585
  • WpVote
    Votes 416
  • WpPart
    Parts 5
Sun kasance masu neman Sarautar Lu'al Biyal wannan yasa suka fita neman Lu'u Lu'un Sarauta....
KYAWUNA JARABTA TA  by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 87,533
  • WpVote
    Votes 2,072
  • WpPart
    Parts 31
STORY OF A GIRL THAT STRUGGLE WITH HER BEUTY, she believed that her beauty is her curse.
Rubutacciyar Ƙaddara by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 137,098
  • WpVote
    Votes 772
  • WpPart
    Parts 24
Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa yasasu Kwad'ayin Rayuwar da nake ,duk da iyayensu , sun raba Amintar dake tsakanin mu Nayi kokarin barinsu sai dai Shakuwa tun na yarinta ya kasa bari muyi nesa da Juna, duk da na guje musu bisa i'rin gurbatacciyarr rayuwar da nake amma Haka sukayi fatali da shawarata. bakai kake zabarwa kanka Kaddara ba, Haka zalika bakai kake zanawa kanka, Rayuwar da zakayi ba, Kaddara i'ta ke zab'arka rayuwa kuwa i'ta ke juyaka yanda taso, Amma Allah na dubi da Halinka ne. tabbas rayuwar mu Rubutacciyar Kaddara ce , abin dubawane Dan Allah ku d'auki darasin cikin labarin akwai fad'akarwa sosai a cikinsa...
Ni Da Abokin Babana!  by jeeedorhh
jeeedorhh
  • WpView
    Reads 304,241
  • WpVote
    Votes 550
  • WpPart
    Parts 2
"Pleaseee mana Baby.....!!" ya fada cikin wata irin murya wadda ta narke cikin tsantsar qauna da soyayyah. Kaina nake girgizawa a tsorace, "Bazan iya ba. Kai fa Abokin Babana ne plssss ka kyale ni, bazan iya ba wallahi!!" Idanunshi ya zuba min wadanda suke a lumshe kamar na mashaya, dama a yawancin lokuta a haka suke, sai dai na yau sun banbanta da na sauran lokutan. Na yau cike suke da wata irin soyayyah, zallar qauna, pure lust, I can sense them radiating from his body. Muryarshi ta kara yin kasa sosai, "na gaya miki ba zan iya bane Nafee na, it's not as if wani sabo ne nake shirin aikatawa" Kai na ci gaba da girgizawa hawaye na sauka akan kumatuna, ya zanyi da raina da rayuwata ne ni kam? Bana son gaskata kaina, amma I have to admit it. Na kamu da matsananciyar soyayyar Abokin Babana! Wanda a gani na hakan zallan sabo ne. Ban san ya aka yi ba sai ganin shi nayi a gabana, kafin inyi wani yunkuri yayi pinning dina da bango, "I love you Nafeesah.... And I know you do too, u just don't want to admit it!" "no.... No... I... I" na fara fada cikin in'ina kafin inji wasu tausasan lebba sun hana ni karasa maganar. Lebena na kasa ya kamo ya fara tsotsa cikin wani irin passionate kiss, a hankali na lumshe idanuna tare da kamo nashi leben na sama, naji lokacin daya kara hade jikina da nashi kamar zai tsaga cikinshi ya saka ni ciki, muka fara wani irin hadamammen kiss. Ya Allah! He is my father's friend for goodness sake!!! Zuciyata tayi ta nanata maganar, but Hell!! I couldn't let him go, sai ma kara kamo kugunshi da nayi na kara hada shi da jikina...........
BOROROJI....The Journey of Destiny!!! by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 91,890
  • WpVote
    Votes 16,558
  • WpPart
    Parts 73
love and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....
NOOR ALBI by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 7,523
  • WpVote
    Votes 258
  • WpPart
    Parts 6
Rabo sai Mai shi..Bata taba saka ran shigowarsa ko zama jigo a rayuwarta ba sbd kallon datake Masa amatsayin uba Kuma mariqinta.,soyayyace tashiga tsakaninsu batareda sun ankaraba bayan dukkaninsu sun haramtawa kansu hakan,Shin ta yaya zata kalla mijin yayarta Yar uwarta amatsayin nata mijin??
FITAR RANA by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 20,626
  • WpVote
    Votes 1,244
  • WpPart
    Parts 21
This is a short, hopely amazing story of a witty-smart girl wasimé Aliyou in her love_hate relationship with her biggest critic yet wildest fantasy,i hope u'did enjoy it. #wasimé #Taheer #saheeb
BUDURWAR MIJINA by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 13,736
  • WpVote
    Votes 473
  • WpPart
    Parts 11
love betrayal a short story of lady that struggle with a side chick