AishaMohammed838's Reading List
18 stories
HANGEN DALA ba shiga birni ba by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 85,532
  • WpVote
    Votes 7,227
  • WpPart
    Parts 21
TSUMAGIYAR KAN HANYACE,KAMA DAGA MATAN AURE ZUWA 'YAMMATA
K'WARK'WARAH....(ITAMA MATAR SARKI CE) by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 302,846
  • WpVote
    Votes 50,735
  • WpPart
    Parts 113
A zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun haɗakar soyayyan Abu daya! Domin farin cikin mutum daya domin samun farin cikin mutum daya! Dole sai an sadaukar da farin cikin mutum daya
BURI 'DAYA by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 34,899
  • WpVote
    Votes 1,746
  • WpPart
    Parts 5
and where love ends hate begins.......rayuka da ra'ayoyine daban daban tareda banbamcin rayuwa Amma burinsu dayane...na cimma burin daukar fansar abinda kowannensu ke ganin an wargaza masa.
Rumfar bayi  by afreey101
afreey101
  • WpView
    Reads 601,812
  • WpVote
    Votes 49,218
  • WpPart
    Parts 60
A historical romantic hausa love story.. Between a prince and his maid
SABON SALON D'A NAMIJI by Lubbatu_Maitafsir
Lubbatu_Maitafsir
  • WpView
    Reads 305,352
  • WpVote
    Votes 26,591
  • WpPart
    Parts 46
A love that was once a sensation, now a tragedy, and a heartbreak that is harder to overcome. He's sweet with a smile as gentle and delicate as a sunflower. Now an unrecognizable monster whose sweetness turns into toxicity, anger and violence. Meet Jamila Kabir in her journey to womanhood and channeling her inner power as a young northern Nigerian woman.
AMAREN BANA by ummyasmeen
ummyasmeen
  • WpView
    Reads 143,688
  • WpVote
    Votes 9,321
  • WpPart
    Parts 17
#9 in romance on 05/09/2016 "Wai ina son ki fada min, me yake damun ki ne, da za ki haddasa irin wannan fitina, sannan ki zauna lafiya, kamar ba abinda ya faru?" Dubansa ta yi a sanyaye, sannan ta-ce. "Ina da dalilina." "Wane irin dalili ne, zai sa ki na ji, ki na gani auren iyayenki ya mutu? Idan banda irin gurguwar tunani irin naki? Ashe ki na da halin yin gyara a wannan al'amari, ba za ki yi ba?" Mikewa ya yi daga kan kujerar zai tafi, da sauri ta kamo bakin rigarsa, ya tsaya, ganin zai saurareta, ya sa ta sakar masa riga. "An fada maka ni ma ina jin dadin ganinsu da na ke yi a haka ne? Sam, ba son raina bane, amma na daure na kauda kaina, saboda mu kawar da gagarumar matsalar da ta fi wannan. Na san halin Momi, tana da fada, tana da rashin son gaskiya, amma kuma haka tana da saurin nadama, na san za ta nemi afuwa, kuma Abba zai saurareta. Sai dai wannan tafiyar, dole ka taimaka ka ba ni goyon baya, don mu shawo kan al'amarin nan tare." Kallonta ya yi, ita ma duk ta jikkata, ta jejjeme ta zama wata iri, tabbas yadda take ji haka yake ji, koma fiye, don bayan baya sonta, ya tsani uwarta, sannan yana mutuwar son Meena. "Ki yi hakuri, amma ba zan iya aurenki ba." Ranta ya baci kwarai, har ya juya zai fita ta-ce. "Saboda me ya sa ba za ka iya aure na ba? Saboda me ya sa ban kai matsayin na zamo matarka ba?" "Ki fada min, ta yaya zan iya zama dake, alhali ki na matsayin 'yar matar da na tashi da tsanarta a zuciyata?" "Wane irin dalili zai sa maka tsanar mahaifiyata, har da zai sa ni ba za ka iya aurena ba?" Shiru ta yi don ta ji dalilin wannan tsanar.
KE NAKE SO by ummyasmeen
ummyasmeen
  • WpView
    Reads 182,981
  • WpVote
    Votes 12,533
  • WpPart
    Parts 19
#1 sacrifice 21/08/2020 #5 in romance 27/09/2016 "Malam, ka yi kuskure, idan ka na tunanin zaka canza min ra'ayina a minti biyar". "Ko za ki gwada ki gani?" Ya tambaya, yana murmushi, ita ta rasa ma yadda aka yi ya iya murmushi, da dai ba ta ganin hakan a tare da shi. Ta kan dauka shi haka Allah ya halitto shi, duk lokacin da ta samu ganinsa a rayuwarta, sau daya ta taba ganin murmushinsa, ko ba da ita ba, idan tana wurin, baya yin murmushi da kowa. Ta danne zuciyarta, sannan ta zauna, don ita ko ganinsa ma ba ta son yi, bayan abin da ya yi jiya. "Tambaya na ke son na miki. Shin Alhaji Yusuf da ki ke son ki aura, kin tabbata ya damu da farin cikin ki, ko kuwa bacin ranki?" "Wace irin tambaya ce wannan?" Kallonta yake yi kamar zai hadiyeta "Ki amsa min, me ya sani game dake?" Kafin ta ba shi amsa ya ci-gaba. "Shin ya san cewa ba ki son turare mai karfi, saboda ki na da Allergy, ko kuwa ya san idan kin sha ruwan sanyi ciwon Agalawarki na tashi? Ko kuwa kin fi son kasancewa cikin mutane ki yi walwala. Ya san da cewa ba ki amfani da Salary dinki, sai dai ki yi hidima wa wadanda ki ke so?" Ya numfasa cikin murya kasa-kasa ya-ce. "Ya san cewa ba kya son shi?" This is the limit. Ya kai ta makura. "Yaya aka yi ka san duk wannnn a tare da ni?" "Saboda Jidda, na sanki. Na san komai game dake every. Little. Detail. na sani". Ya fada cikin wani yanayi mai tsinka jiyoyin jikin mai saurare. "Well, abinda ba ka sani ba, shi ne ka bata kan batun Alhaji Yusuf, domin kuwa SHI NA KE SO!
 mowar miji (Borar Danginsa) by ZainabYakasai
ZainabYakasai
  • WpView
    Reads 70,974
  • WpVote
    Votes 3,874
  • WpPart
    Parts 41
Seemby is their husband favourite,his endless love for her cause her hatred in the heart of her in-law... But with time she come to realised that Seemby deserves some love for her kindness towards everyone in the family. ....And she love her too!!!
HAKK'IN IYAYENA by ZainabYakasai
ZainabYakasai
  • WpView
    Reads 2,084
  • WpVote
    Votes 203
  • WpPart
    Parts 31
HAKK'IN IYAYENA {Labarin Surayyah} Na Zainab Shukrah Somin tab'i.... A tunanin Surayyah k'aramar kwakwalwarta ta Isa ta shirya Mata dabarar yin ciki da Kuma zubarwa ba tareda kowa ya ganeba...Sai dai Kash! Wannan zubarda cikin shine mafi *Girman kuskuren da ta tab'a tabbakawa*, Kuma shine linzamin da ya Kaita ga tashar wulak'anci,kyara da Kuma tsangwama a gurin me gidanta Assadeeq,Duk kuwa da kasancewarta 'yar uwarsa hakan besa Assadeeq yaji nauyin Zumunci ya sassauta Mata ba. Ko meyasa Assadeeq yake tsangwamar Surayyah? Kodai HAKK'IN IYAYENTA ke bibiyarta? Shin ma Wai *Wacece Surayyah?* Domin jin amsar wad'annan tambayoyin Sai ku kasance da ni *Zainab Shukrah* a cikin sabon littafina Mai suna *HAKK'IN IYAYENA* Wanda zai so muku Nan ba da jimawa ba.... Karku sake a baku labari. Shukrah cute❤