KWARATA...
Ƙalu bale gareku matan aure
Labarin wasu yan'mata RAZ Wanda suka shiga halin rayuwa akan da namiji da labarin wani magidanci da iyalinsa.
labarin ma'aurata da kalubalen da mata ke fuskanta a tareda mazansu, Staring SADI, SALMAN, NASREEN, MUSTY.
Labarin wasu Abokai dasuka taso tun yarinta Amma daga bisani, suka samu matsala abotar ta wargaje saboda SADI yace yana son NASREEN kanwar SALMAN.
An interesting story which no one will afford to missed join pls MD fauzi and his two wifes fighting over Pregnancy wat a pity Atika his first wife hv become a rag of mess bcos she refuse to be aborting their unborn babies while Mashahura become the only meat in the pot bcos she take pills to avoid pregnancy......huhh...
Labarin ummu rumana da dan jarida Adil,yazata ka san ce da uwar da bata so danta yayi aure,gashi yayi auren bazata batare da sanin mahaifiyar shi ba .
MA'AURATA k'irk'irarren labari ne me ta6a zuciya, yana k'umshe da wasu daga cikin halayyar da wasu ma'auratan keyi
Gidan Soja labari ne da yake dauke da makirci yaudara hassada bakin ciki soyayya kudai kubiyo ni
Gidan Soja labari ne da yake dauke da yaudara hassada bakin ciki muna funci soyayya kudai kubiyo yar mutan Kagara
Labari ne akan yaudara hassada bakin ciki da zagon kasa da kuma soyayya kudai kubiyu yar mutan Kagara
This story is undescribable ,just read and u will tell me d rest of d story. Taku zee Dangyatin.luv u all my f
Labarine akan sakacin iyaye, wadan basa kula da harkar yaransu, ace yarka nada ciki baka saniba sai kakaita asibiti bata lafiya ta haihu,
Kuna ina masoyan Sainah (Ummun meenal)? Gani na sake zuwar muku cikin wani salo na daban, labarin da yake tafe da ƙuntatawa, sadaukarwa, haɗe da yaudarar da ke tarwatsa ko wani sa rai da tabbacin Nagartar ɗa Namiji, acikin rayuwar mace. Maza ku ɗauko faya-fayan da zaku baja kolinku acikin labarin, ku kuma magantu acik...
Labarine wata matashiyar budurwa mai ban al'ajabi, da tausayi gamida zazzafar kiyayyar juna..achen bangaren kuma wata soyayya mai cike da rud'u, duk acikin littafin muhibbat
Labarin wani yaro wanda kishiya ta nuna masa tsantsar k'iyayya tare da wata zazzafar soyayya da wasu samari sukema wata yarinya guda to acikin samarin akwai wani b'oyeyyen al'amari dake tare da zcyr wni ga kuma wata harqalla ta taso daga wurin wata tsaleliyar buduwa kubuyoni
Labari ne daya kunshi wata mata wacce bata daraja minjinta da aureta ba, tafi fifita neman kudi fiye da aurenta,wanda daga karshe take shiga halin nadama da kuskure domin jikakken labarin kubiyoni
Na sake ki saki uku Nawal, bana fatan sake ganin ki a rayuwata, kin cuce ni, I will never forgive you, "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un kasan me kake fad'a kuwa Nabeel dama ka aureni na dan kayi amfani dani ka sakeni", cewar Nawal, "Shut up pretender kinfi kowa sanin me kika aikata"
"A da ina son ka ina k'aunarka ina ganin girman ka , k'imar ka mutuncin ka darajar ka, A yanzu na tsane ka tsana mafi muni, ba wanda na tsani gani kamar ka, ka aikata abunda ko kafiri yayi sai al'umma tayi Allah wadarai dashi, Wallahi Wallahi Wallahi ban da kisa haramun ne sai na kashe ka da hannu na"
Ta bude idonta ta ganta kwance cikin kurmumin daji,ta duba gabas da yamma bata kowa ba face iskan itatuwa dake kadawa Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ta fara fada,ta karanto kullakuzai sai a lokacin ta fara tuno abubuwan da suka faru ta da ita.Ta tashi jikinta duk ya mutu tana tafiya har ta kawo bakin titi,daga g...
Labari ne da ya qunshi mata guda uku, wanda suke da tabo mai qona zuciyar su, da zuciyar mai karanta abinda ya faru da su a rayuwar su😢.