aminaabubakar406's Reading List
3 stories
ABDULKADIR by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 376,576
  • WpVote
    Votes 31,680
  • WpPart
    Parts 38
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
KWAD'AYI.. by Feedohm
Feedohm
  • WpView
    Reads 25,528
  • WpVote
    Votes 2,487
  • WpPart
    Parts 19
Ni y'ar babana ce amma na k'asa rik'e mashi darajarsa da martaba sunansa na Alamarram. Assaddik'u!! wannan dai Assaddik'un almajiran babana, mutumin da ya kasance mak'ask'anci wanda ke rayuwa a zauren gidanmu, mutumin da zaki nuna mashi harafin A babu makawa zai iya kiranta da Minjaye... To mi ya sani? bayan ya wanke allo ya sake rubutawa, sai kuma idan almajiran sunyi fitsari asa ya zanesu.. Shin tsarata ne? ta ina muka had'u? *ZAINABU* ce, yarinyar da Mayan y'an siyasa suke dafifin haduwa da ita.... Tir abun kunya ne ace na zama mallakin Assaddik'u...
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,500,897
  • WpVote
    Votes 121,600
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum