zainabrabiumaga's Reading List
53 stories
BOROROJI....The Journey of Destiny!!! by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 91,794
  • WpVote
    Votes 16,558
  • WpPart
    Parts 73
love and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....
KALLABI..! A tsakanin Rawuna... by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 47,342
  • WpVote
    Votes 9,909
  • WpPart
    Parts 78
The gap between Love and Hate is not the same as the gap between Death and Life ... But to be killed or to win is one thing ... you are nothing .. in terms of Drawing Fate .. To die or not to live must be shared on two things ... Love and Destiny ... do not blame the pen of destiny Karka kalubanci zanen ƙaddara!!!
TAMBARIN SHAHARA....🌹 by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 35,291
  • WpVote
    Votes 605
  • WpPart
    Parts 6
Love Crossing Sheikh lovely daughter with mafia badass King, how comes destiny and passionate met
THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅ by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 147,495
  • WpVote
    Votes 18,176
  • WpPart
    Parts 71
Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa. Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso. Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba? Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa? Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta? Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama. Aysha Malumfashi ce.
GOBE DA LABARI (Paid) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 1,557
  • WpVote
    Votes 86
  • WpPart
    Parts 1
HUMANITY above all.
KU DUBE MU by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 17,742
  • WpVote
    Votes 781
  • WpPart
    Parts 2
Sojoji sun zame mana wannan babban jigo a rayuwa. Sune suke sadaukar da duk wani farincikinsu ciki kuwa harda iyali da jindadin rayuwa domin tsaron lafiyarmu....shin wace gudunmawa al'umma take bawa wadannan jarumai da iyalansu???
WATA BAKWAI 7 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 387,602
  • WpVote
    Votes 28,767
  • WpPart
    Parts 56
Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel
RAYUWAR MU by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 298,367
  • WpVote
    Votes 24,968
  • WpPart
    Parts 39
Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!
RAI DA KADDARA by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 77,979
  • WpVote
    Votes 7,816
  • WpPart
    Parts 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.
TSAKANINMU by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 2,316
  • WpVote
    Votes 114
  • WpPart
    Parts 1
Su uku suka kulla yarjejeniyar, sirri ne da ya kamata ya tsaya a tsakanin su ukun kawai, ko da ta kama zaren ta ja shi, ta hange shi da tsayin da ta kasa ganin karshen shi, burinta ne mafarin, yarjejeniyar da sirrin duk a tsakiya suke, karshen kuma sai ta dauka cikar burinta ne, shi tayi hasashe, shi ta shiryawa zuciyarta karba, ko a mugun mafarki bata hango burinta zai ci karo da kaddarar da ta dauketa tayi sama da ita, ta girgiza kafin ta tikota da kasa ba, faduwar da tayita akan sirrin da take ta riritawa, data mike kuma sai ya koma sama kafin tayi wani yunkuri ya dawo ya binneta da ranta!