Hausa novel. Taya Wadda ta mutu zata dawo? Shin ita dince kuwa Kodai fatalwa ce?
Taya an binne ta tare dashi Kuma ace ta dawo?
Ko dai Yan biyu ne? Anya baiyi gamo ba?
Kodai aljanu ke bibiyar rayuwarsa? Ko Kuma tsabar begen da zuciyarshi take matane yasa yake ganin wata da suffarta?
Toh koma dai mummunan mafarkine yake yi?
Ku biyoni cikin littafina Mai Suna NABILA dan jin yadda zata kaya.
Nagode.
Taku safara'u sa'ad
ƙaddara mai ƙarfi ta haɗa su biyun ba tare da sanin ɗayan su ba.
a lokacin da wata ƙadarar ta kawo su ga juna sai suka zama tamkar suna ganin hanjin junan su ne saboda ƙiyayyar da sukewa juna. amma kowannen su ya na mamakin yadda yake jin kaddarar shi na tunkaro shi.