BA SON TA NAKE BA | ✔
"BA SONTA NAKE BA" Shin dagaske ba sonta yake ba? Shin ita din son shi take??
Completed
"BA SONTA NAKE BA" Shin dagaske ba sonta yake ba? Shin ita din son shi take??
#1 in Tausayi 12/09/20 Soyayya tsakanin mutum da wata halittar. Shin abu ne mai yiwuwa? Biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma k'addarar rayuwar Sa'adha, duk akan rashin sanin WAYE SHI. ©FikrahAssociationWriters
Alqalamin qaddara yana aiki akan kowa ba tare da zabin wance ko wane ba. Kowanne bawa da irin na shi salon rubutun, na wani ba irin na wani bane.