UWAR GIDA NA
Labarine akan ma'urata wadda mahaifiyar mijin ta hanasu samin zaman lfy.
... KALLO YA KOMA SAMA! Hausawa suka ce SHAHO YA ƊAUKO GIWA. Anya kuwa haka yana iya faruwa,duk girman GIWA ace SHAHO ya ɗauke ta? Duk lalacewar GIWA ko ta mutu ta fi ƙarfin jan KIYASHI..
Ko kad'an Nafeesah bataso idanta yake shiga cikin na Dr. Hisham, takasa gane inda zuciyarta ta dosa, menene amfanin wannan baqar rayuwar datakeso ta jefa kanta aciki, menene amfani wannan baqar zuciyar tata, ina amfanin rayuwar da shed'an yayi qawanye acikinta,menene amfanuwar ta akasantuwar ta musulma indai har tana...
Labarine akan wata yarinya ƴar ƙauye,me ƙiriniya bata tsoron kowa kuma duk wanda ya taɓa ta sai ta rama.