MIJIN MALAMA
Love, romance, destiny, paid
CIWON 'YA MACE rikitaccen al'amarine mai kulle kai, nishadi,soyayya, cin amana, da yadaura, acikin labarin ne zaga yadda ciwon 'ya mace ya zama na yarwanta mace, duk kuwa da tarin alakar dake tsakani makusantan biyu, ta tsayawa yar uwarta mace duk kuwa da cewa abin ita zai bibiya tare da ciwo arai, a nan ne zata ji in...
Bansan meye Soyayya ba kace? Soyayya fa kace Ahmed? Kasan ma'anar kalman soyayya ma kuwa? Toh barikaji, Soyayya shine wanda na maka Ahmed, sabida Soyayyar ka shine ya rabani da Addini na, kabilata, da iyayena...tayaya ne xan Amince da wann juyin mulkin Ahmed?.. #Ahmed bello jimada #yasrah hussain #Reema bassey #kafaya...
Labarin mace da namiji masu bincike, binciko abinda yake a boye da kuma hukunta masu laifi. Zakuji cases da dama da yanda suke warwaresu....
Labari ne akan wata matashiya, mai ban tausayi, amma Allah ne gatanta bakowa ba, ku biyo ni dan sanin yanda labarinta zai kaya tar damu💎💎💎💎💎
Soyayya tsakanin Handsome super strong guy da Meeno.. ki biyo ni dan jin labarin Namijin Zaki
this is a story about a girl who's leave with out parent,batada wani sana'a se karuwanci,she leave with one guy Called joeboy,suna zauna ne kuma rayuwar ma'aurata kawai sukeyi dashi............ sede wanda yakaranta.
A story of a young girl who sees the bad side of the world from both angle.. Suddenly an angel came to her rescue.. Destiny will take it place.. Will he be able to rescue her? find out in this astonishing story
fiction Story.......labarin wata yarinya me suna Nazeefa, ta taso cikin wahala, Tasha gwagwaryar rayuwa.....