ummeeter21
- Reads 13,483
- Votes 680
- Parts 36
########
Labari Daga=> Aisha Zakari(Ameerah)
Rubutawa => Ummi Amina (Ummeeter)
ππππππππππππππππππππππππππππππππ
Labari neh akan wata yarinya mai suna Sayyada da ta mayar da kanta bebiyaa,saboda wa su mugayen mutane dake bibiyarta. πππππππππ.
Ku kasance da ummeeter dan samun labarin yadda abin ya wakana.
Taku har kullum
Ummee ameenah.