sakymera's Reading List
7 stories
KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE by miss_untichlobanty
KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE
miss_untichlobanty
  • Reads 41,486
  • Votes 5,411
  • Parts 56
ASSALAM ALAIKUM! NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4. LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA MACE GUDA A LOKACI GUDA ? SHIN RASHIN SANI NE KO DE YARIMA NE YA CI AMANAR SARKI? KO DE SARKIN NE YACI AMANAN YARIMA? YA ABUN YAKE NE KUMA YA ZA'A FANJE? DAN KUWA DE WANNAN MATAR TANA DAUKE DA JUNA BIYU. NA SARKI NE KO NA YARIMA? DA NE KO JIKA KO KUWA KANI NE? SHIN ZA'A KASHE YARIMAN KO KUWA ZAI SHA DA KAFAR BAYA? WAI MA WACECE WANNAN YARINYA DA HAR TAKE HADA GURI HAKA BAIWA KO MAI YANCI? KU BIYO NI CIKIN WANNAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN ZAI KASANCE. SAURAN LABARAI NA MASU ZAKI KAMAR ZUMA: 1. KURUCIYAR MINAL. 2.YARINYAR CE TAYI MIN FYADE . 3.YA JI TA MATA. 4. KWARKWARAR SARKI, MATAR YARIMA CE DAN ALLAH A TAIMAKA AYI FOLLOWING DINA 🥰!
BAMBANCIN HALITTA by pinkylady222
BAMBANCIN HALITTA
pinkylady222
  • Reads 5,008
  • Votes 585
  • Parts 25
Halittu mabambanta ne ke rayuwa a doron duniya.Tun daga mutane,Aljanu,dabbobi da tsuntsaye. Ita wacece a cikinsu? mai nene yai mata katanga da kai tsaye ba zata ce ga tata halittar a cikinsu ba har tai alfahari da ita a matsayin tata?ko kuma daga wata duniyar daban ta zo?*
CAPTAIN SADIQ  by SalmaMasudNadabo
CAPTAIN SADIQ
SalmaMasudNadabo
  • Reads 174,713
  • Votes 7,800
  • Parts 54
d'an tsokacin labarin CAPTAIN SADIQ ya kunshi rayuwar soja ne mai zafin zuciya, d'aurewa rashin fara'a tun bayan lokacin da Allah yayiwa matarsa rasuwa, bayan ta haifa masa baby girl wadda taci suna mahaifiyarsa wacce Allah ya d'aura masa son ta, Hakan yasa duk mai aikin da aka kawo domin kula da yar tasa sukan gudu ko ya koresu, saboda rashin gamsuwa da aikin nasu, ko saboda cin kashin da suke fuskanta a wajan sa, hakan duk yanada nasaba ne da tun bayan rasuwar matarsa KAUSAR ya rasa walwala, har mahaifiyar sa ta fara gajiya da irin halin nasa, kwatsam sai ga Allah yasa mahaifiyar sa ta samo mai aiki FATUHA wadda ta adabi mutanan kauyan su da rashin jinta, haka yasa k'anwar mahaifita tahowa da ita birni aikatau gidan su CAPTAIN, ko mutanan kauyan sun huta da halin ta, ya kuke tunanni masu karatu? shin FATUHA zata d'au wulak'ancin CAPTAIN SADIQ koka zata rama tunda dama bata ji ko a kauyan su RANO mu kaftan💃
TAZARAR DA KE TSAKANINMU by Ummu-abdoul
TAZARAR DA KE TSAKANINMU
Ummu-abdoul
  • Reads 145,663
  • Votes 15,050
  • Parts 41
Biyo mu sannu a hankali don jin TAZARAR da ke tsakanin Dee Yusuf da Amatullah. Updates zai dinga zuwa duk ranakun Laraba da laha3. Ku biyo Ni Safiyyah Ummu-Abdoul tare da Khadija Sidi don jin wannan TAZARAR
 JINAH (Matar Aljani) by Al_Ashtar
JINAH (Matar Aljani)
Al_Ashtar
  • Reads 30,155
  • Votes 2,188
  • Parts 29
Soyayya da aure tsakanin jinsi biyu, jinsin aljanu da jinsin mutane
ZUCIYARMU 'DAYA✅ by Mamuhgee
ZUCIYARMU 'DAYA✅
Mamuhgee
  • Reads 59,356
  • Votes 3,009
  • Parts 12
love and hatred
TARAYYA by Mamuhgee
TARAYYA
Mamuhgee
  • Reads 698,292
  • Votes 58,666
  • Parts 49
Royalty versus love.