Chuchu
4 stories
BOYAYYEN MUTUN (THE MASK MAN)  by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 34,237
  • WpVote
    Votes 874
  • WpPart
    Parts 5
What happen when two different world meet??
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA) by Ummuazamm
Ummuazamm
  • WpView
    Reads 522,391
  • WpVote
    Votes 42,145
  • WpPart
    Parts 59
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
Bayan Na Mutu! by Aysha-Shafiee
Aysha-Shafiee
  • WpView
    Reads 6,756
  • WpVote
    Votes 152
  • WpPart
    Parts 1
Motar ta tarwatse, k'arfin shigowar gingimarin dake d'auke da itace ya haddasa wata k'ara kamar ta tashin bam, k'ofofin motar suka yage daga jikin bodin, gaba wajen zaman direba ya fita ta taga, injin motar ma yayi tsalle wani wajen. Ka'ra mai yawa ta cika iska, yadda k'arfe ke had'uwa da d'an uwansa, yadda k'arfe ke datsa bishiyoyin gefen titin da kuma yadda k'arfe ke k'onewa. Daga wannan lokacin, duk abinda FADEELAH MALIK tayi ya faru ne bayan BINTUN IKARA ta mutu, kuma dole ne FADEELAH ta fuskanci dukkan laifin da BINTU tayi! **** Ya kai hannu bayan wuyansa ya shiga murza fatar wajen a hankali, har yau yana iya tuna yadda fuskarta take a lokacin daya fara ganinta, nad'e cikin mayafin dake nuna shaidar addininta, sannan kamar kullum idanunta na manne da siraran glass d'in da ya k'ara fito da ilhamarta, idanunta kyawawa masu maik'o da kyalli, suna haskawa kamar an kunna wuta ta k'asansu. Sai dai mafi rincab'ewar al'amarin tana masa kallon tsana ne! tsana wadda ke tasowa tun daga k'asan zuciyarta, tsana wadda baya tunanin wani mahaluki ya tab'a yiwa waninsa, sannan tsana irin wadda bai san dalilin wanzuwarta ba. Abinda kawai ya sani a yanzu shine da FADEELAH da BINTU abu d'aya ne, zuciya d'aya suke rabawa don haka in har ta tsane shi a matsayin FADEELAH MALIK, yanzu da ya same ta a BINTUN IKARA ma babu abinda zai canja!
WATA RAYUWA | ✔ by fadeelarh1
fadeelarh1
  • WpView
    Reads 126,686
  • WpVote
    Votes 11,556
  • WpPart
    Parts 43
Qaddara ita ta jefo shi cikin RAYUWARTA.. Duk yadda ya so ya inganta RAYUWARTA abun ya faskara.. Will he give up on her or not??? Shin wacece ita???