Select All
  • AMRAH NAKE SO! (Completed✅)
    185K 17.2K 79

    "Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."

  • JUYIN RAYUWA COMPLETED{12/2019.}
    16.7K 555 13

    *JUYIN RAYUWA* Labarin wata marainiyar yarinya ce Sadiya da makauniyar Kakar ta , wadda wani tantiri ya sanya su agaba har rayuwar yarinyar ya runk'a Juyawa salo daban daban , Sannan kuma Akwai Soyayya acikin shi

  • RAYUWAR BADIYYA ✅
    259K 20.9K 61

    "Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani...

    Completed  
  • INA SON SHI
    42.7K 1.3K 27

    Labarin soyaya Mai ban mamaki

  • MAZAN KO MATAN
    706 17 5

    MAZAN KO MATAN Na Shuraih Usman Gajeran labari . soyayya takan ginu akan turba dabam dabam, Masoya da dama suna gina soyayyarsu akan tafarkin gaskiya ce, yayinda kadan daga cikinsu masu zalama da son abun duniya ke gina ta su bisa tafarkin Karya,yaudara, aci moriyar ganga ayar da fata, , Na zabi dana gina tawa soyayya...

  • Zuria Daya(rikicin cikin gida)
    40.2K 2.3K 61

    Labarin ZURI'A DAYA(RIKICIN CIKIN GIDA) labari mai dauke da makirci irin na cikin gida, sadaukarwa, soyayya, hassada, kiyayya, dama dai sauransu mai karatu kaidai biyoni kasha labari.

    Completed   Mature
  • BADARIYYA Completed {03/2020}.
    78.1K 3.9K 50

    Labari mai ƙayatarwa,nishaɗantarwa yare da faɗakarwa.

  • MURADIN ZUCIYA
    37.2K 2.5K 20

    'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa...

    Completed