fareedathusainmsheli
📚📚📚📚📚📚📚📚
📚📚📚📚📚📚📚
📚📚📚📚📚📚
📚📚📚📚📚
📚📚📚📚
📚📚📚
📚📚
📚Mutuncinki yancinki,labari ne yazo da sabon salo ta hanyar fadakar da iyaye mata akan illar shaye-shaye hade da nunar ma iyaye mata illar kwadayi da kuma abinda yake haifarwa. ,
Fadakarwa,ilmantarwa,wa'azantarwsuna daga cikin abinda zai nusar da Yayan mu su gane shifa mutunci madara ne matukar ya zube baya kwasuwa duka ayayin da baka zuba mutuncinka ba kuwa zai kasance maka yanci a rayuwar ka.