AminaMuhammadJungudo's Reading List
192 stories
🫀 ZUCIYA.... ✓ by AutarMama56
AutarMama56
  • WpView
    Reads 18,299
  • WpVote
    Votes 1,788
  • WpPart
    Parts 31
A romantic love story.... read and find out🥰💃💃💃
BARRISTER IBRAHIM KHALIL by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 7,072
  • WpVote
    Votes 416
  • WpPart
    Parts 79
Labarin wani matashi ne me farin jini da Sa'a, duk abinda yasaka a gaba to sai yasami Sa'a
LABARIN DEEBEEZAH by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 663
  • WpVote
    Votes 30
  • WpPart
    Parts 15
Labari ne da yake da tausayi soyayya biyayya, kushiga ciki don jin menene yafaru zata iya yin komi sabida ƴan uwanta, kuma abu ɗaya tatsana shine kace zaka taɓa mata ƴan uwa, zata iya sadaukar da komi nata sabida farin cikin su.
DOCTOR'S FAMILY by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 10,838
  • WpVote
    Votes 581
  • WpPart
    Parts 67
Family ne me cike da abun mamaki, gaba ɗayan su sun kasance DOCTORS ne, Rayuwar Ɗahira da Usman waɗanda suka kasance cikin Familyn, sun kasance maƙiyan juna, inda ƙaddara ta zo ta haɗa su aure, suna zama ne tamkar za su kashe juna don ƙiyayya, ya tsane ta tun tana tsumman goyo, kuma shi ya koya mata tsanar sa tun bata san meye tsana ba. Inda gefe ɗaya Ɗahira take zagaye da maƙiyan ta, mutanen da suke son ganin bayan ta, inda kuma ta faɗa soyayyar Yayan ta batare da tasan shi ne suke soyayya ba, sai ƙadddaran auren maƙiyin ta ya zo ya raba su, tare da gudummawar mahaifiyar sa, wacce babu wanda tafi tsana sama da ita. shin ya labarin nasu zai kaya? Bi Ni a sannu don jin labarin waɗannan maƙiyan junan.
JARUMAI 2021 by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 1,234
  • WpVote
    Votes 132
  • WpPart
    Parts 25
Su shida 6 ne suke tafiya cikin k'urmun bak'in dajin da baka iya hango k'arshen shi, kai sai kayi kwanaki kana zagaye dajin batare da ka fita ciki ba, daji ne dake da hatsarin gaske fiye da tunanin mutum, duk wani bala'o'i ba wanda be had'a ba, ga namomin daji da dodanni har aljanu akwai, fitintinu dai daban-daban, amma haka suke ratsa dajin batare da sunji tsoro ba Kasance dani don jin su wanene waɗannan mutanen.
NAFEESAT 2020 by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 2,579
  • WpVote
    Votes 190
  • WpPart
    Parts 44
3girls with the same Name
MALAMA LADI by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 8,264
  • WpVote
    Votes 692
  • WpPart
    Parts 50
Malama LADI wata matashiyar yarinya ce da a ƙalla baza ta wuce 24years ba, asalin ta ƴar kwara State ce, kuma ita ɗin Christian ce cikakkiyar Bamagujiya, iyayen ta ita kaɗai suka haifa don haka sosai suke ƙaunar ta, tayi karatun ta har zuwa matakin N.C.E, yanzu haka tana koyarwa a wata Pramary school dake cikin ƙauyen su. Kwatsam sai Allah ya kai ta yin rayuwa cikin musulmai, inda ta haɗu da wani bad guy, Wanda ya takura wa rayuwan ta. Shin kuna son sanin me zai faru a duniyar wannan Malamar me abun al'ajabi? Why not ku biyo NI?
NANA AMINATU 2022 by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 14,580
  • WpVote
    Votes 910
  • WpPart
    Parts 56
Maganganun ta tamkar saukar kibiya take jin su a zuciyarta duk idan ta tuna, suna sukan ta su hana ta sukuni, suna tarwatsa ta su saka ta taji ita ƙasƙantanciya ce wacce bata kai ɗin ba kamar yadda take cewa, tana ganin baƙin kanta a koda yaushe a wacce bata kai ba, ko kaɗan bata taɓa saurara mata ba, ya za'a yi ta dena kallon kanta ta daban a cikin mutane yayinda take tuna duk wata kalma ta ɓatanci da take bin ta dasu a kullum ranan duniya? tun sanda ta buɗe idanuwanta da wayon ta take jin waɗannan munanan kalaman da ke tarwatsa mata duk wani farin ciki da jin daɗin ta. Sai dai kuma a duk sanda take jiyo kalaman sa sai ta ji ƙwarin gwiwa har ta kalli kanta a wacce ta kai kuma ta isa, ashe akwai ranan da zata yi farin ciki haka? Akwai ranan da wani zai iya yabon ta har ya nuna mata tana da matsayi fiye da sauran Mata? She can't believe that... Shi ne Mutum na farko da yake faɗa mata kalaman da idan ta ji su take ganin ta kai Mace, ta kai Mace cikakkiya ba wacce ta rako Mata ba, a kullum ganin kanta take yi a bata kai matsayin ba, ita bata kai Macen da zata iya fitowa ayi gwagwarmaya da ita a matsayin ta na ɗiya Mace ba. Shin wane ne shi wannan ɗin? Tabbas Ƙaddara kowa da irin tasa, wasu tana zuwar musu da sauƙi wasu kuwa akasin hakan, ba wai don wani ya fi wani bane a wurin Allah hakan ke faruwa, a'a, sai dai don Allah na gwada ko wanne bawa ta hanyar ɗaura masa tashi ƙaddaran, walau me sauƙi ko akasin sa, ko wanne bawa da tashi ƙaddaran kuma kowa yana fatan ace ya tsallake ƙaddaran da Allah ya ɗaura masa. Haka itama NAANA AMINATU tayi fafutuka a cikin rayuwar ta domin ta ga ta cinye nata ƙaddaran da ta kasance babba a gare ta. Na san Kuna so ku bibiyi labarin ta domin ku ji mene ne ya faru a rayuwar ta, to ku bi Ni sannu a hankali Zan warware muku komi a cikin sauƙi, ina fata labarin zai zame muku darasi a cikin rayuwa.
RAUDHA 2021 by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 5,883
  • WpVote
    Votes 607
  • WpPart
    Parts 55
Duk yanda zan fasalta muku yanda take ta wuce nan, yarinya ce sangartacciya da iyayen ta suka ɓata ta da gata tun tana tsumman goyo, sun ɗau son duniya sun ɗaura mata, ba sa son kukan ta bare fushin ta, hakan yasaka ta taso babu kwaɓa take yin duk abin da taso. yarinya ce me bala'in taurin kan tsiya, idan har tace zata yi abu, to, babu wanda ya isa ya hana ta, idan kuma tace baza ta yi ba babu wanda ya isa yasa ta tayi, ko kaɗan bata damu da rayuwan kowa ba, rayuwan ta kawai ta sani, duk wanda ya taka ta, to, tana ƙoƙarin ɗaukan mataki, bata da sabo ko kaɗan idan har ba da mahaifin ta ko Yayan ta ba. ku biyo NI ku ji me zai faru da rayuwan ta, yarinya me tsatstsauran ra'ayi.
MEEMA FARUKH by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 9,140
  • WpVote
    Votes 485
  • WpPart
    Parts 66
tana ganin lokaci ɗaya Allah ya jarabbe su da matsaloli kala-kala har hakan yayi sanadin tafiyan mahaifiyar ta, ta kasa yarda mahaifiyar ta zata yi musu haka ita da mahaifin ta, duk rayuwar da suka gina tsawon shekaru amma lokaci ɗaya ta rushe musu, meyasa baza tayi haƙuri na ɗan lokaci Abee ya samu lafiya ba? Meyasa zata nuna gajiyawa da laluran Abee ɗin ta? Ashe dama ba son su take yi ba da har zata iya tsallake su tabar su a wannan duniyar? Haƙiƙa abin ya taɓa ta wanda lokaci ɗaya gaba ɗaya duniyar tayi mata zafi ta sauya mata, wanda tana ji kamar gwara mutuwar ta da wannan rayuwar, ta rasa komi nata, ba ta da kowa sai ita kaɗai, taya zata iya rayuwa a haka? Komi nata na farin ciki ya wargaje ya barta. Mutuwa shi ne ya fi cancanta a gare ta. Sai kuma ga mummunar ƙaddara ya same ta wanda ya sauya mata gaba ɗaya rayuwar ta.