MOON
Safarar mata
Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama sai ta fara cikin k'arya, suka nunawa duniya yaran nasu ne, ashe k'add...
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ru...