khadeepie09's Reading List
8 stories
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,502,262
  • WpVote
    Votes 121,601
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
SANADIN HOTO by hassana3329
hassana3329
  • WpView
    Reads 16,455
  • WpVote
    Votes 613
  • WpPart
    Parts 25
labari ne da aka ginashi akan tsabtatacciyar soyayya ,wadda tafara tun daga yarinta ,dab da burin masoyan zai cika k'addara ta afka musu dalilin sanadin hoto ,kubiyoni Dan sanin shin k'addarar tana kaisu ga auren juna ko kuwa ........!?
zuciyar masoyi  by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 118,555
  • WpVote
    Votes 4,847
  • WpPart
    Parts 63
zuciyar masoyi labari ne akan tsantsar tsaftatacciyar soyayya mai had'e da yan'uwantaka, yana matukar kaunarta fiyye da komai nashi, sai dai adaidai gabar da zai mallaketa ,mahaifiyarsa ta kawo wa zuciyarsa da rayuwarsa tsaiko .......
ALMAJIRI NA by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 133,194
  • WpVote
    Votes 8,272
  • WpPart
    Parts 57
Yaseer ya fara rayuwa a matsayin almajiri, amma haduwar shi da Hajiya Safiyyah,zai sauya rayuwar shi daga cikin qunci zuwa walwala da yalwa, sakamakon soyayyar da zasu fara gudanarwa a cikin sirri.......
💋BARIKI IYAWA💋🦵🏻 by duujah67
duujah67
  • WpView
    Reads 1,135
  • WpVote
    Votes 51
  • WpPart
    Parts 3
"Matan aurene guda uku dasuka raina Niimar da Allah yayi musu suke hangen duniya da kyalekyalenta harta kaisu ga halaka sanadin tsinke igiyar aurensu da biyewa rudun shaidain ku biyo deejarh danjin yadda wannan bayin Allah xasu jefa kansu ga halaka 💂🏻‍♂️
DELUWA WADA by lamtana
lamtana
  • WpView
    Reads 18,797
  • WpVote
    Votes 2,322
  • WpPart
    Parts 17
Ban taɓa gaya maka ba ne Ya Annur, amman bari yau zan faɗa maka. Wannan matar taka da kake kira da 'da wani abu', ko da baka aureta ba, lalle ne sai jininka ya fita daga jikinta ta kowacce irin saɗara!
MASARAUTAR JORDAN!!! by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 235,641
  • WpVote
    Votes 19,800
  • WpPart
    Parts 61
Baiwa ce......A cikin masarautar Jordan....... Kuma a haka suke kallonta a matsayin baiwar Amma tun daga ranar da yaganta ya Fahimci ba Baiwa ce....... Akwai wani ɓoyayyen alamari da tare da ita..Shin me yasa tayi yunkurin kashe shi? Dukda ba farar fata bace daga wani yanki na duniya take? Shi da kanshi yasanya Hannu akan kundin tsarin Masarautar kuma babu wanda yayi yunkurin dakatar da shi, sai dai Kashi........Qaddara tariga Fata..........
HAFSATU MANGA by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 115,258
  • WpVote
    Votes 8,649
  • WpPart
    Parts 28
Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta? Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta? Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da ta tuna da muradin zuciyarta YARIMA ZAIN. HAFSAT ce kadai yarinyar da ZAIN ya furta kalmar so a gareta, yana jin ita din wata jijiyace bangare na jikinsa, ita kadaice yarinyar dake saka shi farinciki bayan mutuwar abokiyar rayuwarsa HALEEMA! ANTY UMMI ce ta cilasta masa auren FARHAT bayan kuma zuciyarsa HAFSATU MANGA take so. Taya ZAIN ya shigo rayuwar FARHAT? Taya zata yi rayuwa da wanda ba shi zuciyarta take muradi ba? Wacece FARHAT? BARRISTER HUSAINA ce zata kare HAFSAT, yayinda BARRISTER HASSANA take yakar yar'uwarta ta jini da dukan hujjojinta a gaban Alkali burinta daya ne taga an tisa keyar yar'uwarta HAFSAT gidan kaso! Ashe yar'uwa zata iya yakar yar'uwarta ta jini rashin sani ne ko kuwa son zuciyane da dogon buri irin na dan'adam? Find out in HAFSATU MANGA yarinyar kauye.... From Baiwa to Kuyanga Labarin Sarauta. Labarin Ƙauye. Yarinyar Ƙauye. Hafsatu Manga✨