maryamaalkasim's Reading List
9 stories
AMRIYA (Hatsabibiyar Aljana) by Al_Ashtar
Al_Ashtar
  • WpView
    Reads 32,889
  • WpVote
    Votes 1,362
  • WpPart
    Parts 51
Labarin wata hatsabibiya kuma fitinanniyar aljana da ta yi bayyanar bazata ga wata budurwa Zahara cikin wani irin salo na almara. Zahara tayi arba da Amriya cikin suffan mutane, har ta kwatanta mata gidansu, kuma zahara ta tafi gidan inda ta iske labarin da ta kira da zanen ƙaddara. Mahaifiyar Amriya ce ke sanar da ita, ita fa ƴarta yau shekarunta huɗu da rasuwa bisa haɗari, Zahara ta tsinci kanta cikin wani irin yanayi na ban mamaki. Ita data haɗu da yarinya a yau sukayi hira, harma ta manta da gyalenta, yanzu gashi ta zo gidansu ana shaida mata ta yi shekaru huɗu da rasuwa. Ku biyo mu domin jin yaya zata ƙarƙare cikin wannan ƙayataccen labari.
DUNIYAR FATALE by ayshart647
ayshart647
  • WpView
    Reads 1,186
  • WpVote
    Votes 172
  • WpPart
    Parts 21
Labari ne mai sarkakiya gamida rud'ani na wasu masarautu da wata basadaukiya kuma mayakiya.
WATA MACE by HassanaSulaimanSanah
HassanaSulaimanSanah
  • WpView
    Reads 10,955
  • WpVote
    Votes 1,654
  • WpPart
    Parts 20
Sun soma rayuwa da tashi sama da fuka-fuki
INUWAR GAJIMARE💨 by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 11,541
  • WpVote
    Votes 805
  • WpPart
    Parts 12
"Ka min alƙawari zaka kula min da Khadijatu fiye da rayuwarka! Ka min alƙawarin zame mata INUWAR GAJIMAREN da ko bai bada ruwa ba sai bada inuwa. Ka bani Kalmarka Ishaƙ!" Hawayen da ke zuba akan idanuwansa ya gaza tsayar su, bugun da zuciyarsa ke yi sai fama hau-hawa ya ke. "A'a Likita bana buƙatar hutun da kake ta kira! Wani hutu ne ya rage min bayan an lalata min rayuwar ƙanwata? Wani hutu ne ya rage bayan rai guda ɗaya tilo da nake da shi a duniya yana barazanar barina? Wani hutu ne ya rage min a duniyar da ta cika da mutane masu son kansu? Ina hutun da zanyi a yayin da mutane basu duba can-canta balle su kimanta su kyautata? Bani da wanan haɓakon, bani da wanan ƙumajin, bani da wanan jarumtar, dan na riga da nayi saken da wanan hutun ya warware ko wani sa rai da nake da shi. Ka faɗa min ina Khadijatu ta ke?" KHADIJATUL ISHAƘ 🙌 dabanne sai kun shiga ciki za ku ga abun da ya ƙunsa.
KWARATA... by meelatmusa
meelatmusa
  • WpView
    Reads 808,915
  • WpVote
    Votes 33,472
  • WpPart
    Parts 112
Ƙalu bale gareku matan aure
ALK'AWARI BAYAN RAI (Completed✅) by HafsatRano
HafsatRano
  • WpView
    Reads 194,632
  • WpVote
    Votes 14,418
  • WpPart
    Parts 72
A story of a young girl who sees the bad side of the world from both angle.. Suddenly an angel came to her rescue.. Destiny will take it place.. Will he be able to rescue her? find out in this astonishing story
Karan Bana by Eshat2
Eshat2
  • WpView
    Reads 7,704
  • WpVote
    Votes 310
  • WpPart
    Parts 2
Muhammad Dikko Bakori Kwarjini, kyau, 'kasaita, kudi sune tambarinshi. Miskili, matashi sannan magajin Bakori Enterprises, Kamfani mai darajar Biliyoyin daloli mai rassa anan gida Nigeria da ketare. Abu Uku yafi so 1. 'Kamshi 2. Azumi 3. Sallah Abu uku yafi tsana 1. 'Karya 2. Munafurci 3. Sheelah! Waseelah Muhammad Dikko (Sheelah) Santaleliyar yarinya 'yar gayu, 'yar yayi. Kyakyawa kuma wayayyiya mai ji da kai ga son haduwa. Kwarjini, farin jini da haduwarta yasa samari basa iya mata musu. Abu uku tafi so 1. 'Daukaka 2. Sallah 3. Dee Abu uku tafi tsana 1. Tozarci 2. Makaranta 3. Girki
HABIBTY by Shuwerh_Beelkeey22
Shuwerh_Beelkeey22
  • WpView
    Reads 34,330
  • WpVote
    Votes 2,126
  • WpPart
    Parts 37
Story of a young lady
YARONAH K'ADDARATAH by Shuwerh_Beelkeey22
Shuwerh_Beelkeey22
  • WpView
    Reads 2,718
  • WpVote
    Votes 126
  • WpPart
    Parts 14
_its about a boy loved by his great respectful and happy family, hated by his step mother who totally change him into something different and made his precious life misarable_