ZainabMuhammad126's Reading List
187 stories
A GARIN MU by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 625
  • WpVote
    Votes 102
  • WpPart
    Parts 14
.......Sultana jin ta take ita da watan dake sama basu da bam-bamci,domin kuwa wata na kewaye da taurari, amma still ya na jin shi shi kadai, ita ma ta na tare da Daddyn ta da Sultan,amma jin ta take kamar duk duniyar ita ɗaya ce, saboda mamallakin zuciyar ta ya mata nisa........
ALMAJIRI NA by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 133,477
  • WpVote
    Votes 8,273
  • WpPart
    Parts 57
Yaseer ya fara rayuwa a matsayin almajiri, amma haduwar shi da Hajiya Safiyyah,zai sauya rayuwar shi daga cikin qunci zuwa walwala da yalwa, sakamakon soyayyar da zasu fara gudanarwa a cikin sirri.......
TAUBASHI (COUSIN) by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 27,020
  • WpVote
    Votes 2,929
  • WpPart
    Parts 66
Shin kowanne cousin ne irin Yah Noor da Yah Mahboob? A cikin Cousins din ki/ka mata ku na da kamar Aaseeyah kuwa? Ko kuma kamar Umaimah gare ku? Mahaifan ku maza halin Abee gare su? Ko kuwa ku na da mahaifiya mai halayya irin ta Ummee? Allah sarki wanda ke da uwa kamar Mammee ya huta a rayuwa....
MAHWISH by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 2,448
  • WpVote
    Votes 208
  • WpPart
    Parts 38
.....She is very stubborn like a rock, she is yarning for love, she is beautiful like the moon......
KALAN DANGI by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 36,740
  • WpVote
    Votes 2,963
  • WpPart
    Parts 33
YAN MATA NE BIYU, DAYA MUTUNIYAR KIRKI MAI QAUNAR 'YAN UWAN TA DA KOWA, DAYAR KUWA MAI KYAMA DA QIN DANGIN TA, A WAJEN KALAN DANGIN ZATAI GAMO DA IRFAAN MALEEK WANDA YAKE SHI DIN ALJANI JE.
DANGIN MAHAIFINA PART 2 COMPLETED by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 9,127
  • WpVote
    Votes 332
  • WpPart
    Parts 30
Basma kuka take ba kakkautawa,khadeeja itama kukan take tace A gaskiya Basma kinga rayuwa labarinki kamar a film,Moha ya zalunceki kuma jarabawace daga Allah bai kamata kina wa kanki fatan mutuwa ba,Allah na son masu haquri ki miqa dukkan al'amuranki zuwa ga Allah shi zai miki sauyi da mafi alkhairi,Ina so ki daukeni a matsayin yar'uwarki wacce kuka fito ciki
DANGIN MAHAIFINA PART 1 by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 9,321
  • WpVote
    Votes 623
  • WpPart
    Parts 17
Ta bude idonta ta ganta kwance cikin kurmumin daji,ta duba gabas da yamma bata kowa ba face iskan itatuwa dake kadawa Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ta fara fada,ta karanto kullakuzai sai a lokacin ta fara tuno abubuwan da suka faru ta da ita.Ta tashi jikinta duk ya mutu tana tafiya har ta kawo bakin titi,daga gani titi ne da matafiya ke wucewa.A bakin titi ta zauna ta dukar da kanta kasa tana zubar da hawayen bakin ciki.
ISMUHA ZAINAB Completed by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 26,741
  • WpVote
    Votes 2,353
  • WpPart
    Parts 62
Abubuwa masu yawa sukan buƙaci tausasawa da killacewa ga makusantan su. Amma idan aka samu tsaiko da rashin su, sai asamu rauni da gajiyawa ga wanda ke ɗauke da jigilar hakan, wata ƙila kuma ya ƙare rayuwar sa cikin yaƙe ba dariyar dake wanzuwa daga ƙasan ruhin sa ba. MUSADDIƘ acikin rayuwar ISMUHA ZAINAB kamar sandar dake yima makaho jagora aduk wani taku da zaiyi aduniyar sa... Ku shiga cikin labarin dan ganin zunzurutun alfanun dake dake cikinsa, ba wai sunan ba tasirantuwa ga kyawawan abubuwan da sukan sa zuciya nishaɗi.
YARDA DA KAI (Compltd✔) by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 82,115
  • WpVote
    Votes 2,365
  • WpPart
    Parts 13
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya.
HANYAR BAUCHI Completed by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 5,323
  • WpVote
    Votes 611
  • WpPart
    Parts 8
'Wanan kalmar! Wanan tausasawar! Wanan musayan kalmar Ta HAƘURI, da take ta kai kawo tsakanin tafiyarta zuwa mafarin ƙunsar takaicina, data gagara yi tun farko su suka zama sila na janyo mata rashin madafa acikin tafiyar da ta fara yinta, cikin taurin kan da ya zame mata sila na ƙin haƙura da tausasawar da Abdul keyi mata, da yanzu tana gidanta. Gashi ita ba'a Bauchi ba ita ba a Kano ba. Abanza kuma tazo tana haƙuri da shanyuwa atsakiyar ranar da babu girgije ko kuma gajimaren da zai tare mata sauƙaƙa jin sauƙar zafinta atsakiyar kanta.' Wanan shine mafarin wahalar MUBARAKATU acikin tafiyar ta, wadda hanyar Bauchi ta zame mata kamar hanya mafi sarƙaƙiya da ƙunci.