teemateemamus's Reading List
4 stories
WAZEER! by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 5,368
  • WpVote
    Votes 361
  • WpPart
    Parts 32
...Me zai sa mahaifi ya aure budurwar ɗansa? Son zuciya? Son kai? Kou kuma budurwar zuciya? #Follow this fairy tale of love,jealousy and ultimate betrayal that leads someone to the lost end..
BAKAR TA'ADA  by SurayyaDee91
SurayyaDee91
  • WpView
    Reads 3,278
  • WpVote
    Votes 393
  • WpPart
    Parts 11
Murya Babu amo ta ce "Ai kuwa zan yi dukkan iyawata na kubutar da ke, ba zai yiwu ki zabe ni, ki mutunta ni, ki taho wajena sannan na kasa yi miki adalci ba, sai idan abin ne yafi k'arfin azancina". Tana rufe baki sai ganin Bulkachuwa na yi, ya fito daga cikin kicin dinta da yake falon. Take na tuna dangantakarsa da Baba ta Bulkachuwa. Wani irin tashin hankali ya sake ziyarta ta. Kunya da ki'dima suka rifar mini, na rasa yadda inda zan tsoma raina. Na kalle shi, na ga alamun damuwa a tare da shi, haka da na kalli Babar sai na ga ita ma tana cikin zullumi. Kunyar yadda na zo gabanta ina fa'din bana son dan cikinta ta nemi zautar da ni, domin bansan ya aka yi ba na zabura na tsallake kwanukan abinci da na ruwa na yi waje a guje. Ina jinta ta biyo ni tana fa'din Yabi! Yabi!".
💝MUK'ADDARI💝 by habiebahlurv
habiebahlurv
  • WpView
    Reads 43,153
  • WpVote
    Votes 1,811
  • WpPart
    Parts 18
Zame hanun ves din yayi yadaura bakinsa kai game da lumshe idon, dumin bakinsa dataji yafara saukar mata da kasala tana kara shigewa jikin shi .saida ya jakwalkwalata sosea kafin ya kyaleta yadaura kansa bisa kirjinta yana lumshe idon. Dukansa ba'abin da suka saukewa sai mufashi , sunkai minti goma haka kafin ya dagata ya yazauna tareda tallabo ta jikin shi ya hade fuskokinsu guri daya har hancinsu yana goguwa. A hankali yafara mata magana cikin cool voice dinsa
SANADINKI NE !  by MariyaJika
MariyaJika
  • WpView
    Reads 2,483
  • WpVote
    Votes 225
  • WpPart
    Parts 12
Tun kan in karasa karanta wasikan wata zufa take yankowa daga kowace kofar gashi na jikina. Da guduwa na shigo dakin Anty shukran ko sallama babu. Ba in da ban buďe ba daga Bathroom zuwa closet kai hatta karkashin gado na leka babu ita ba alamanta , ina ta dialling no da wayan Mummy da ke hannuna wai switch off. Kan gadon ne , na fada ina fara kuka it can't be true wannan mafarki ne nake yi. Hannuna nasa na dauki Teddy bear da ta ke bala'in so wanda nagani ta bari a kan gadon da kuma bracelet da muka taba sa aka mana an rubuta "Sisters 'forever " na rungumi teddy ďin wani karamin paper ne ya faďo daga jikin " love you my sis