Jummylolo
137 cerita
SANADIN BIKIN SALLAH!! oleh BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Membaca 15,821
  • WpVote
    Vote 1,061
  • WpPart
    Bab 7
Yanda ƴammata ke mancewa da kansu da martabarsu a yayin bikin sallah, burinsu su haska kawai wajen samari, ko ina suka zagaya a yabasu su da kwalliyarsu, ajiye al'ada da addini dan kawai ace kaine wane, bin kowacce hanya wajen neman kayan bikin sallah. matan aure masu burin gasa da wance tayi kaza a gidanta, nima dolene sai nayi koda ban kaiba, mun manta ko yatsun hannunmu ba ɗaya bane ba, baki da gashin wance kice sai kinyi kitson wance🤦🏻.
MUTUM DA DUNIYARSA...... oleh BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Membaca 132,934
  • WpVote
    Vote 9,515
  • WpPart
    Bab 41
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki idan zaka tarasu wajen buƙatar jin dalilinsu, musani UBANGIJI ya fimu sanin mu su wanene? miyasa yayimu jinsi-jinsi, yare daban-daban, zuri'a daban-daban. kai dai ka roƙi ALLAH ya baka mai albarka kawai shine magana.
ABDUL-MALEEK (BOBO) oleh BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Membaca 231,077
  • WpVote
    Vote 11,624
  • WpPart
    Bab 53
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
ZAFAFA SABON KAFCE🤓 oleh BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Membaca 11,788
  • WpVote
    Vote 175
  • WpPart
    Bab 4
ZAFAFAN LITTTAFAI DAGA ZAFAFAN MARUTA GUDA BIYAR👌🏼
DUBAI oleh realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Membaca 71,274
  • WpVote
    Vote 770
  • WpPart
    Bab 15
labarin wani uba da yayansa wanda ya zabi ya mayar da yayansa mata hannun jarinsa ya turasu qasashen duniya suke nemo masa kudi, shidai burinsa kawai su kawo masa kudi bai damu da hanyar da sukebi suke samu ba.
WANNAN CE QADDARARMU EPISODE 1 oleh hauesh
hauesh
  • WpView
    Membaca 127,562
  • WpVote
    Vote 8,756
  • WpPart
    Bab 70
Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sannan yana tattare da tsaftacciyar soyayya ...
ALAKARMU oleh HafsatMohdArabi
HafsatMohdArabi
  • WpView
    Membaca 42,313
  • WpVote
    Vote 1,344
  • WpPart
    Bab 33
Karki kashe! Tsura ma screen din wayar tayi tana kallo, ta rasa me Rayhan yake nufi da ita sam a rayuwarta. Send me you pic I wanna see that beautiful face of yours please?! " mtsw" Taja tsaki tare da kashe datar komawa tayi kan bed din ta kwanta tare da runtse idannunta. Tsaye take lokacin da taji hannayensa biyu ya shigo jikinta zuwa dan cikinta inda tsoro yabi ya dubibiyeta jin yadda yake Shafa ilahirin jikin nata. Inda lokaci guda salon ya sauya inda ya shiga wasa da kan nipples dinta dake cikin Riga tare da sako kansa zuwa wuyanta yana bi cikin wani irin yanayi, wani irin nishi ta sauke tare da matse idannunta duk da a tsorace take dashi din tana matukar Jin dadin abunda yake mata. Sosai Ramzia ke Kara mimmikewa kan bed din gaba daya ilahirin jikinta amsa mata yake " Ramzia!".
MR ARROGANT oleh RealEesha
RealEesha
  • WpView
    Membaca 21,880
  • WpVote
    Vote 1,026
  • WpPart
    Bab 47
Mr Arrogant lbry ne akan wani 'dan sandae gsky Wanda yake ceto rayuwar wata yarinya daga sharrin aminin mahaifinta.
MATAR LAMEER oleh realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Membaca 67,935
  • WpVote
    Vote 1,939
  • WpPart
    Bab 30
Labarin wani mutum da baya iya gamsar da iyalinsa hakan yasa suka samu damar cin amanarsa. Shin ya zata kasance a garin Rugar Sambajo Baffa Ardo zai bawa Lameer auren Jiddoh ko kuwa zaiyi sadakar da ita?
BAYA DA K'URA oleh SafiyyahGaladanchi
SafiyyahGaladanchi
  • WpView
    Membaca 16,167
  • WpVote
    Vote 1,294
  • WpPart
    Bab 19
Labarin da yake d'auke da abubuwa kala uku.Soyayya,yaudara,k'arya. k'agaggen labari ne babu ta wani fanni dana d'auko rayuwar wani.