Nanahkhadii
Labarin wata mata ce mai raina duk abinda miji yabata,hakane yasata fita domin neman na kanta,hm Dan k'addara tazo mata ta haifi yarinya da hak'ori shine zai sa daga ita har yarinyar su zama abin k'yama hm lalle,ita kuma wannan sam bata da y'anci tunda mijinta ya aureta,ka tafiya zaiyi saide yayi da y'ay'an sa har turn turn suke kamar wasu matansa me kuke ganin zai biyo baya? duk bazaku samu wannan ansar ba sai kunbi alk'alamina zan warware muku komai a hankali,karku manta wannan labrin gsky ne ku kasance dani masoyo n.