FatimaAdamu233's Reading List
192 stories
TSANANIN RABO by Ummusubaya
Ummusubaya
  • WpView
    Reads 1,290
  • WpVote
    Votes 199
  • WpPart
    Parts 20
Is all about destiny
ABADAN by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 158,540
  • WpVote
    Votes 6,906
  • WpPart
    Parts 23
is all about destiny again
KUNDIN QADDARATA by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 1,556,174
  • WpVote
    Votes 120,465
  • WpPart
    Parts 112
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE? sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA? Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu 'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........
MUTUNCIN ƳA MACE (Complete)  by zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    Reads 2,017
  • WpVote
    Votes 88
  • WpPart
    Parts 30
Rayuwar kowani ɗan Adam tana tafiya ne akan ɗanbar inuwar Qaddararsa ne.....! Ta yanda wayo ko dabarar ɗan adam bazasu iya kuɓutar dashi daga cikin duhun abinda ƙaddararsa tazo dashi ba... Addu'a ita kaɗaice makamin dake iya yaƙar duhun ƙaddara. ya washe zuwa haske, wannan shine ya zama sakamakon Haƙurin SUMAIYYAH MUKHTAR AZARE ......
SARAN ƁOYE by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 38,733
  • WpVote
    Votes 988
  • WpPart
    Parts 9
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine mai cike da makirci da kutunguylar cakwakiya. Aure tsakanin mabanbanta ƙabilu, ba yankinsu ɗaya ba, ba addininsu ɗaya ba. tayaya wannan aure zai kasance?. ku kasance da zafafa biyar 2021 ta hanyar biyan kuɗi ƙalilan domin samunsa da sauran ma. duk mai buƙata ya tuntuɓi wannan Numbers ɗin. +234 903 318 1070 & +234 903 234 5899.
A GARIN MU by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 602
  • WpVote
    Votes 102
  • WpPart
    Parts 14
.......Sultana jin ta take ita da watan dake sama basu da bam-bamci,domin kuwa wata na kewaye da taurari, amma still ya na jin shi shi kadai, ita ma ta na tare da Daddyn ta da Sultan,amma jin ta take kamar duk duniyar ita ɗaya ce, saboda mamallakin zuciyar ta ya mata nisa........
Radeenah ♣♣♣ by raliyukhama
raliyukhama
  • WpView
    Reads 1,570
  • WpVote
    Votes 202
  • WpPart
    Parts 21
Labarin wasu zukata ne guda biyu wanda kaddararsu take hade, yayinda asalinsu ya ban banta... Ko taya zasu kance tare bayan kiyayyar mahaifiyarshi gareta? Kubiyoni acikin wannan kayataccen littafin danjin yadda zata kaya
BAN ZACI HAKA BA (Tawa kaɗɗarar) by ZulayheartRano89
ZulayheartRano89
  • WpView
    Reads 9,094
  • WpVote
    Votes 420
  • WpPart
    Parts 13
labari ne na tausayi, sadaukarwa, jarumta, uwa uba kuma soyayya wato kauna, labarin Hisham da Nasreen, ku biyoni don jin yadda zata kaya.