Noor
50 stories
MAHAQURCI by Hama_gee
Hama_gee
  • WpView
    Reads 37,065
  • WpVote
    Votes 2,060
  • WpPart
    Parts 32
Tabbas mahaqurci mawadaci neh,babban abinda littafin nan yake nuni dashi kenan,bayan wannan sai biyayya wa iyaye. Duk hukuncin da iyayenka/ki suka zantar akan ka/ki koda kana ganin baiyi maka ba to kayi haquri kayi musu biyayya,yin hakan zai sa ka samu rabauta,asha karatu....
DAMUWATA by ayshartone
ayshartone
  • WpView
    Reads 3,312
  • WpVote
    Votes 131
  • WpPart
    Parts 2
"hakika Allah kaine gatana kuma gareka na dogara kai ke kashewa kuma kake rayawa, kai ke fitar da rayayye a cikin matacce ka kuma fitar da matacce a cikin rayayye. ya Allah ina rokon ka da sunayenka kyawawa da ka barwa kanka sani, da wanda ka barwa Annabawanka sani, da wanda kabarwa Annabi muhhammad SAW sani da kadauke rayuwata idan mutuwata ce Alkhairi a gareni. ya Allah idan kuwa rayuwata ce alkhairi a gareni ina rok'onka da kasanya DAMUWATA tazamo tarihi a gareni, ya Allah ka kareni da sharrin mashairanta kasanya Aljanna tazamo makomata, hakika ni k'ask'antaciya ce maraya talakar da tarasa gata sai naka ya Allah hakika duk wanda yasamu gatan ka yasamu gatan kowa ya Allah ka k'ara bani hakuri da juriyar rayuwar dana fuskance kaina a cikin ta,
ASALINA by ummunaim
ummunaim
  • WpView
    Reads 8,891
  • WpVote
    Votes 471
  • WpPart
    Parts 10
duk iya yanda mutum yaso ya gano irin yanayin da take ciki bazai tab'a ganewa ba don despite all that happened to her last night she's still wearing an expressionless face as usual but still takasa mancewa kamar kullum don abun yai matuk'ar d'aga mata hnkl ...sakkowa ta cigaba dayi daga staircase din a hankali in her usual calm and slow walk ...tana isa tsakiyar falon suka kwashe da dariya gabadayan su hakan yasa taji wani iri sann komai yana k'ara dawo mata sabo ...daya daga cikin Wanda suke dariyanne ta dan tsagaita sannan ta dube ta shekeke tace "Ayi dai mu gani..." na gefen ta tai saurin k'arasa wa da idan tusa zata hura wuta"cikin sauri ta k'arasa fita daga falon don dama ita bata tsaya sauraronsu ba ...yanayin yadda takejin k'aruwan bacin ranta ne yasa take ta maimata neman tsari daga shaidan a haka ta k'araso bakin gate din gidan tai kokarin daidaita nutsuwarta ganin d'an dattijon dake ta faraa daga nesa sbd hangota da yayi cikin mutuntawa ta gaidashi kamar kullum ya amsa mata cikin sakin fuska yana ki gaida hajiyar" ....
AKWAI ILLA by MaryamerhAbdul
MaryamerhAbdul
  • WpView
    Reads 19,533
  • WpVote
    Votes 2,246
  • WpPart
    Parts 1
Tafe take tana sanye da riga da siket na atamfa, idanunta na rufuwa a hankali tana kokuwar bud'ewa. Layi take kamar wacce ta sha kayan maye, hannunta rik'e da cikinta tana yamutsa fuska. Kayan jikinta yayi bak'i, ya canja launi daga kalar kore zuwa wata kalar daban tsabar daud'a, farat d'aya in aka ce a k'idaya tsawon lokacin da ake sanye da wannan kayan zaka iya d'iba masa shekara da d'ori, sai dai la'akari da yanayin wacce ke sanye da kayan zai sa kayi tunani akasin hakan. Gashin kanta bud'e yake, k'ura da k'asa turbune ya mamaye ya koma kalar hoda, kitson kanta ya cunkushe ba'a iya ganin tsagunsa. Siket na jikinta a yage, ana iya ganin farin siketin da ke ciki {under wear} wanda ya koma ruwan k'asa dan datti, ga jirwaye da shatin fitsari da ya mamaye. "Argghhh!" Ta furta lokaci d'aya ta d'aga k'afarta na dama.
KUNDIN HASKE💡 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 302,707
  • WpVote
    Votes 23,823
  • WpPart
    Parts 160
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
BABBAN GORO by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 280,303
  • WpVote
    Votes 21,577
  • WpPart
    Parts 62
NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi balle har ta iya furta abunda ya bukace ta dayi. Hakan yasa shi yin murmushi mai sauti, "You see ba zaki iya ba, kin cutar dani Kairat da kika karkata zuciyata zuwa ga Minal bayan kinsan halinta kin kuma san bata dace dani ba, i hate you but i hate her more" Yana kaiwa nan ya kaɓe mata rigarsa ya juya a fusace ya bar mata falon, Sai da taji tashin motarsa sannan ta share hawayen dake idonta ta nufi kofar cikin gida, tana buɗe kofar taga Minal tsaye a bakin kofar da hawaye shaɓa-shaɓa a fuskarta. ®2017 ****************
AMRAH NAKE SO! (Completed✅) by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 191,658
  • WpVote
    Votes 17,464
  • WpPart
    Parts 79
"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."
The Guy Next Door (COMPLETED) by Percabeth5599
Percabeth5599
  • WpView
    Reads 40,672,648
  • WpVote
    Votes 1,272,553
  • WpPart
    Parts 74
"Every good girl wants a bad boy who is good only for her." "Every bad boy wants a good girl who is bad only for him." "Whenever you are looking for love don't look too far he might be right next door." Clara Wilson is your typical clichéd teen fiction protagonist with exactly two friends, no social life and a 4.0 GPA. She has been in love with Alec Evans, the unattainabley popular football quarterback and her next door neighbour forever. She thinks she's in for a quiet senior year until Jake Henderson arrives. Bad boy extraordinaire, he's arrogant, rude, undeniably gorgeous and shares a past with Clara that she wants to do nothing more than to forget. Caught between two boys, her life is turned upside down in the most ridiculous of ways. But maybe in the midst of all the confusion and chaos she finds not only love but also herself. Romance #2
Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah) by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 62,809
  • WpVote
    Votes 4,952
  • WpPart
    Parts 75
Labari akan aamintaka wacce ta ke fauke da soyayya tare da sadaukar wa tsakanin amninan biyu. Muhammad Jawad (Yaron littafin) Ja'adatu (Yarinyar littafin) Saneerah (Aminiyar Ja'adat) ku shigo ciki kuji me ke akwai wacce irin sadaukar wa haka Aka yi sannan akan mmenene shin ya amintar take ta cin amana ce ko ta me? duk zakuji karin bayani aa cikin littafin nan. let go in and see