ZainabSalisuUmar's Reading List
43 stories
WASU ƘAWAYEN (Masifa ne) by Meenerh551
Meenerh551
  • WpView
    Reads 570
  • WpVote
    Votes 40
  • WpPart
    Parts 20
Sakacin da Iyayena suka yi, d kuma rashin kula da dukkan harkokin rayuwata, shine linzamin taɓarɓarewan rayuwata, wanda ya jasu ga tafkin "nadama". Yayin da WASU ƘAWAYEN (Masifa ne) suke riƙe da akalar. Labarina ya faru a gaske km ishara ne ga 'yan mata.
WANNAN CE QADDARARMU EPISODE 1 by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 125,410
  • WpVote
    Votes 8,738
  • WpPart
    Parts 70
Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sannan yana tattare da tsaftacciyar soyayya ...
munafukin miji by Jauhar86
Jauhar86
  • WpView
    Reads 94
  • WpVote
    Votes 5
  • WpPart
    Parts 1
wannan littafi hakkin mallakanane ban yadda kowa ya juya min shi ta ko wanne fanni ba ba tare da izini na ba
ANYA BAIWA CE? by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 12,986
  • WpVote
    Votes 215
  • WpPart
    Parts 11
Ajiyar zuciya Fulani Maryama ta sauke sannan ta ce masa, " Wace ce yarinyar? Kuma daga wane gurin zata xo? Babu damar dakatar da zuwan nata? Ya za'ay na gane ita ce dan na ɗauki matakin daya dace akanta?? " Boka ya ce, " Daga ni har sauran matsafan duniya babu wanda ya isa ya ja da yarinyar domin ita ɗin FILSIFI ce, abinda muke kira da FILSIFI kuwa aharkar bokan ci, tarraya ko haɗakar shuɗaɗɗun ruhika mabanbanta daga jinsi Mabanbanta, zo ki duba nan " ya ƙarasa faɗa yana buɗe mata wannan jan littafin da ke gefensa. Zanen wasu matasan mata ta gani guda uku sai dai duk cikinsu babu wacce zanen fuskarta ya fito sosai daga ƙasan kowacce anrubuta wani irin gwamammen rubutu, ta farko ya fara nuna mata yace, " Wannan da kike gani ita ce Muhaibish ita ta rayu ne tsawon dubbannin shekarun da suka gabata, Ƴar Sarkin jinsin Fararen Aljanun ƙarƙashin ƙasa ce, tunda take bata taɓa taka doron ƙasa ba " Zaro idanu Fulani Maryama tayi tana mamakin abinda ya faɗa, ta biyu ya nuna mata ya cigaba da cewa, " Wannan kuma sunan ta Kalimsiyat Ƴar sarkin fararen Aljanu ce amma ta nan doron ƙasa itama ta rayu atsawon dubbanin shekaru, acikin wani littafin bincike na karanta cewar ta yi rayuwa ne tun bayan zuwan Annabi Yusuf (A.S) ita kuma tunda ta ke bata taɓa nutsawa ƙarƙashin ƙasa ba a matsayinta na jinsin aljanu, kuma ita Kalimsiyat mace ce mara haƙuri mai faɗan gaske, kuma abinciken da nayi dukkan su biyun kashe su akayi bisa doron zalinci, kuma abinda zai baki mamaki kusan duka ruhinsu guda ne, sai dai banbancin nahiya da zamani. Sai ta Ukun su ita ce aka ce zata xo aƙarshen zamanin nan, sunanta Rayzuta ita ta haɗa dukkan abubuwan da waɗancen suke dashi harma da wanda suka rasa, ƴar baiwa ce me ɗauke da ɓoyayyun al'amura, ita kanta batasan da wannan baiwa tata ba."
Labarin wani saurayi mai yau darar 'yan mata by sakatare
sakatare
  • WpView
    Reads 299
  • WpVote
    Votes 7
  • WpPart
    Parts 10
Ban yadda wani ko wata ya canza sunan book d'ina ba kota wane siga ce
BURIN DUNIYA by ummuhfadima111
ummuhfadima111
  • WpView
    Reads 166
  • WpVote
    Votes 13
  • WpPart
    Parts 4
Saboda son abun duniya ta saida soyayyar mijinta, ga wata hamshaƙiyar mace, cikin lokaci ƙanƴani ta dena kula mijinta da yaranta ta meda hankalinta ga tarin dukiyar da aka bata. tofa ƙara ƙara ƙaƙa yakenan kubiyoni donjin cikakken lbrn.
                    ƘASARMU A YAU! ✅ by Ouummey
Ouummey
  • WpView
    Reads 2,230
  • WpVote
    Votes 186
  • WpPart
    Parts 32
wace irin rayuwa talaka keyi yayinda shuwagabannin kasar ke tattare duka arziqin qasar zuwa ga kansu kadae tare da iyalensu??? Tabbas rayuwan talakan QASARMU A YAUyana cikin halin matsi da rashin sanin makama. Duka Yan siyasar QASARMU sunayin komae ne domin cigabansu yayinda San Kai na rayuka qalilan ke tauye cigiban alumma da qasa baki daya. Da an anbaci kalmar siyasa kowa Allah wadai yakeyi da Wanda y kirkiri kalmar saboda mu a QASARMU Ana anfani da kalmar ne ta hanyar yin qarfa qarfa da babakere yayinda rayukan talakawa suka Zama kamar rayukan kiyashi Wanda baa maidashi abakin komae b. A yayinda komae ke neman tabarbarewa baa rasa masu kishin qasa, masu kishin kansu haka Kuma masu San ganin cigaban alummar QASARMU!!! Ba lallae se k kasance Dan siyasa b sannan zaka iya kawo gyara ko cigaba acikin qasaba. Yan jarida n daya daga cikin mutanen da alumma suke yarda da duk zancensu Wanda hakan yabasu damar yada abinda suka ga dama matuqar dalolin amurka zasu shige aljihunsa. Seadae a hakan baa rasa n gari Wanda zasuyi fatali d wnn CI bayan da ake qoqarin lakabawa QASARMU. KU BIYONI A CIKIN LITTAFIN QASARMU A YAU DAN JIN TAYAYA KUMA SU WAYE YAN QASA NA GARI MASU BURIN CIGABAN QASARMU!!!!
Labarine akan ƴan lesbian  by sakatare
sakatare
  • WpView
    Reads 2,264
  • WpVote
    Votes 25
  • WpPart
    Parts 4
ILLAR LESBIAN
𝐇𝐚𝐤𝐚 𝐧𝐚𝐚𝐚 𝐦𝐢𝐣𝐢𝐧 𝐲𝐚𝐤𝐞 by neesharjay
neesharjay
  • WpView
    Reads 2,128
  • WpVote
    Votes 145
  • WpPart
    Parts 15
" Wlh sae na zubar da wannan cikin kinfi kowa sani a tsarin ba haihuwa" "Hmmm Sulaiman kenan toh bari kaji ko mutuwa zanyi wlh bazan bari ka zubar mun da ciki ba"
BA LABARI by fadeelalamido
fadeelalamido
  • WpView
    Reads 4,808
  • WpVote
    Votes 321
  • WpPart
    Parts 13
Labari ne akan akan wata yariya wadda take rayuwa ita daya, Bata mgn da kowa, akullum fuskarta rufe take da ni'kabi, ana sanin ita din farar mace ce kawai ta hanyar kafarta da gefen idon ta, kowa aka tambaya lbr akanta saidai yace maka ace ita din kyakyawa ce, acikin Unguwa kowa na kiranta da Baharuwala, anyi wani saurayi da yayi nacin sonta duk da cewa be taba ganin fuskarta ba saidai fin shekara yana bibiyan ta amman bata taba tankasa ba. Modibo matashi me azancin magana, ya kware wajen iya sarrafa harce, matsalar ciwon kafa ta shiga dashi cikin wani gari wadda ya zama tamkar tauraro a sararin samaniya, tare da zafafan motocin da suke masa rakiya, wadda suke dauke da mutum sama da 20. kubiyo ni acikin wannan labarin me sunan BA LABARI domin in warware muku kullin dana kulla.