Select All
  • GIDAN AURENMU AYAU
    20.6K 549 5

    Assalamualaikum. wannan ba labari ba ne. zan fara wannan rubutu ne kawai don fadakar da matan aure yammata masu niyyar shiga ga me da auren da ma yadda zatayi da sauri tun a waje. Bugu da kari ana iya neman sharawa ta akan, abn da ya shige ma mutum duhu insha Allahu zanyi iya bakin kokarina gurin ba da shawara da sau...

    Mature
  • ƘWAI cikin ƘAYA!!
    1.4M 121K 106

    Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...

  • HUMAIDAH
    47.8K 3.3K 39

    Labarine akan wata youg lady who worked in YUGUDA's House so that she earned money da zata ma mamanta treatment na stroke da tayi so, daga nan ne zata dating Taufeeq a young man who worked hard just to make his father happy......Just follow for more

  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
    96.2K 7.2K 50

    labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba...

    Completed   Mature