Halee
38 stories
Rubutacciyar Ƙaddara by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 132,950
  • WpVote
    Votes 767
  • WpPart
    Parts 24
Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa yasasu Kwad'ayin Rayuwar da nake ,duk da iyayensu , sun raba Amintar dake tsakanin mu Nayi kokarin barinsu sai dai Shakuwa tun na yarinta ya kasa bari muyi nesa da Juna, duk da na guje musu bisa i'rin gurbatacciyarr rayuwar da nake amma Haka sukayi fatali da shawarata. bakai kake zabarwa kanka Kaddara ba, Haka zalika bakai kake zanawa kanka, Rayuwar da zakayi ba, Kaddara i'ta ke zab'arka rayuwa kuwa i'ta ke juyaka yanda taso, Amma Allah na dubi da Halinka ne. tabbas rayuwar mu Rubutacciyar Kaddara ce , abin dubawane Dan Allah ku d'auki darasin cikin labarin akwai fad'akarwa sosai a cikinsa...
KUDURI KO MANUFA by jannahjay8
jannahjay8
  • WpView
    Reads 44,615
  • WpVote
    Votes 2,847
  • WpPart
    Parts 70
Labarine daya kunshi daukar fansa hade da son zuciya wanda dalilin hakan ya kawo canjin rayuwa ga sa'adarty da muhd jadar
LUBABATU by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 1,555
  • WpVote
    Votes 133
  • WpPart
    Parts 14
Duk kansu suna da buri tare da boyayyen sirri a zuciyarsu, zanen kaddara kan iya fadawa ko wani mutum sai dai wasu suke kirkirar kaddarar, su zanata da kansu ba tare da sunyi la'akari da tunanin abinda zai je ya dawo ba. Tsantsar damuwa, tashin hankali, soyayya, zalunci, zamantakewar aure, rashin lafiya, sata, makirci, zina, cin amana, kishi, kazafi duk suna cikin wannan tafiya mai cike da rudani. Aka ce ranar wanka ba'a boyon cibi kamar yadda zai kasance karshen alewa ƙasa.
💖💝 YUSRA💖💝 by phartiemarhk
phartiemarhk
  • WpView
    Reads 69,424
  • WpVote
    Votes 4,671
  • WpPart
    Parts 16
----
LOVE SEX by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 268,874
  • WpVote
    Votes 1,334
  • WpPart
    Parts 25
shiga cikin littafin domin jin abinda labarin ya kunsa..
Al-Mustapha  by Nooriyamustafa
Nooriyamustafa
  • WpView
    Reads 7,146
  • WpVote
    Votes 44
  • WpPart
    Parts 5
Al-Mustapha bashi da wani abu da ya sa gaba sai neman matan aure da yan-mata, sai kashe kudin da mahaifinsa ya mutu ya bar mishi.
DAREN AURENA by Naanarh2021
Naanarh2021
  • WpView
    Reads 18,720
  • WpVote
    Votes 783
  • WpPart
    Parts 42
labari ne mai cike da cakwalkwalin cakwakiyoyi
INA AMFANIN BARIKI ??✅ by divaadoveysdiaries03
divaadoveysdiaries03
  • WpView
    Reads 50,854
  • WpVote
    Votes 2,766
  • WpPart
    Parts 55
Labari akan nasiru wanda ya ta'allaka rayuwa shi da BARIKI.se daga baya zai ga rashin AMFANIN barikin
ZAMAN HOSTEL by muneeraahh
muneeraahh
  • WpView
    Reads 58,348
  • WpVote
    Votes 1,030
  • WpPart
    Parts 25
Zaman hostel labari ne wanda yake nune ga yanda wasu yan mata ke lalaciwa sanadin zaman hostel ba'anan kadai ya tsaya ba yatabu wasu bangarori da yawa na rayuwa da yanda za'a ma'gance matsalarso
TAGWAYE by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 38,822
  • WpVote
    Votes 2,036
  • WpPart
    Parts 21
If you are looking for a story that will touch your heart and soul, this is it.