kaddarar rahama
4 stories
RASHIN DACE by HafsatMohdArabi
HafsatMohdArabi
  • WpView
    Reads 195,319
  • WpVote
    Votes 10,619
  • WpPart
    Parts 70
wani ihu sukaji da alama ta can baya ne da sauri suka nufi bayan, Inda suke Jin hayaniya " na duke ta kiyi wani abu akai", " Rukayya ni kike fadama kinduke ta din ni sa'arkice", Tafada tana nuna ta da hannu ita kuma sai murguda baki take tana hararta " walh Yau Zaki San wa kika taba a gidan nan" " Ina jiranki maijiddah kiyi abunda Zaki iya" " toshikenan" ludayin dake hannunta ta jefa ma Rukayya inda akayi narasa ya sauka kan goshin me gidan nasu, " innalillahi Wa'inna illaihir raji'un" baba me gadi Yafada inda su duka suka maida kallonsu zuwa garesu, Yayinda hankulansu ya tashi su duka inda Maijiddah tayi kan yarta da bakinta ke zubar jini, Wacce tun tuni basu bi takanta ba Rukayya kuwa da sauri tadau Yasmin dake kasa Tana kuka yar da bata wuce 1yr ba, Tayi nata part din nan suka bar Abdulhameed tsaye inda shima me gadi ganin yanayin me gidan nasa yasa yakoma gun aikinsa........
Y'ER ZINA CE (kaddarar iyayena) by muneeraahh
muneeraahh
  • WpView
    Reads 38,750
  • WpVote
    Votes 2,271
  • WpPart
    Parts 34
Labari ne kan yarinya da aka haifeta bata aure ba sanan kuma da nuna tsantsar sha'kuwa tsakanin y'a da mahaifi
DAMA TA COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 282,082
  • WpVote
    Votes 9,687
  • WpPart
    Parts 50
Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama sai ta fara cikin k'arya, suka nunawa duniya yaran nasu ne, ashe k'addara ta riga fata
SAI KA AURE NI DOLE by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 368,104
  • WpVote
    Votes 12,896
  • WpPart
    Parts 91
Hot love story