hauesh's Reading List
5 stories
GIDAN MADUBI by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 10,543
  • WpVote
    Votes 818
  • WpPart
    Parts 13
LABARINE DAYA SHAFI WANI GIDA DAYAKE CIKIN WANI K'AUYE ME ABUN BAN MAMAKI, MUTANEN K'AUYEN SUKA CIKA DASON SHIGA ACIKIN WANNAN GIDAN SABIDA SUK'ARA GANIN YANDA YA K'AYATU DA ABABEN BAN MAMAKI, GIDANE WANDA YAKE ANGINASHI DA ZALLAHN MADUBI TUN'A FUSKAR GIDAN ZAKA TABBATAR WA KANKA CEWAR GIDAN YASHA NAIRAH,ABINDA BAMU SANIBA SHINE SHIN MENENE ACIKIN GIDAN? GIDAN WAYE? MENENE DALILIN GINA WANNAN KATAFAREN GIDAN ACIKIN K'AUYEN DA KO WUTAR LANTARKI BASUDA SHI?...DOMIN SAMUN AMSOSHIN TAMBAYOYINKU KUCI GABA DA BIBIYAR ALK'ALAMINA.
GAMO by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 3,382
  • WpVote
    Votes 260
  • WpPart
    Parts 10
Labarin GAMO! Akan wasu taurari guda biyu. wanda ƙaddarar rayuwar su take sarƙe da juna, gaba ɗaya suna tafiya ne akan ƙaddara ɗaya batare da sun sani ba. Tsana me tsanani itace farkon ƙaddarar su akan juna. ko yaya zata kaya?!!!!
GINI DA YAƁE by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 21,109
  • WpVote
    Votes 3,164
  • WpPart
    Parts 44
Duhuwa itace abinda yake baibaiye da wannan ginin Ali ! Tayaya zaka yi ƙoƙarin gini akan ruɓaɓɓen tubali! Ginin da kuma yaɓen dukkaninsu ababen banza ne idan har aka samu tangarɗa awurin tubali! Tubali shine gini shine kuma yaɓe! Kayi kuskure daga wargaza nagartar tubalinka ta hanyar dasa tubalin toka a maimaikon na ƙaƙƙarfan dutse. Tirr da muguwar rayuwar ka Ali!!!
UWA UWACE... by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 290,149
  • WpVote
    Votes 31,972
  • WpPart
    Parts 49
Uwa uwace... ku biyoni ku sha labari.
AUREN SIRRI  by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 26,794
  • WpVote
    Votes 627
  • WpPart
    Parts 54
MATARSA CE TAKE ZUBAR DA CIKI BISA WANI DALILI NATA WANDA SANADIYAR HAKA SURUKARTA TAYIWA MIJIN DATA FI QAUNA FIYYE DA KOMAI A DUNIYA AUREN SIRRI DA ME AIKINTA BATARE DA SANINRA BA..