Mamah
72 stories
KALMA DAYA TAK by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 152,566
  • WpVote
    Votes 24,196
  • WpPart
    Parts 67
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza miki rayuwa, na jefaki cikin kuncin rayuwar da nake ciki........
TAGWAYE by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 39,323
  • WpVote
    Votes 2,050
  • WpPart
    Parts 21
If you are looking for a story that will touch your heart and soul, this is it.
SULTANAN SULTAN by Z11AMN
Z11AMN
  • WpView
    Reads 11,458
  • WpVote
    Votes 406
  • WpPart
    Parts 5
Labarin masarauta,labarin sultanan sultan labarine akan kiyyaya da ta koma soyyaya
WAYAKE KISAN by HafsatMohdArabi
HafsatMohdArabi
  • WpView
    Reads 14,039
  • WpVote
    Votes 1,989
  • WpPart
    Parts 69
Gani tayi wuf gilmawar abu ta kofar ta tare da wani dan kara, ganin ba alamun komai yasa ta cigaba da sabgarta amma me takara jin wuf ankara gilmawa wannan karon karar sosai tadanji wanda sam bazata iya banbancewa ba. Tashi tayi a tsorace ta nufi kofar ta daga labule tashiga lellekawa amma sam ba alamun mutum, tana shirin komawa taji abu ya fusgota da karfin gaske har saida ya daga ta sama ya maka ta jikin banson inda tayi lub zuwa kasa sai jini bata Kara sanin inda kanta yake ba haka ba taga abunda yayi hiting dinta ba sam.....
YARINYAR CE TAYI MIN FYADE by miss_untichlobanty
miss_untichlobanty
  • WpView
    Reads 186,974
  • WpVote
    Votes 10,519
  • WpPart
    Parts 40
WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA. LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU NE DA YARINYAR? BUKATAR DA NAMIJI A SHEKARU BIYAR BA ABINDA MUKA SABA JI BANE. SAIDE AYI AIKIN KARFA KARFA TOH FA ANAN ITACE TAYI. KU BIYONI A WANNAN GAJERAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN YA FARU. KASO TAMANIN 80% Ba GASKIYA BANE TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO MISS UNTICHLOBANTY 💕 ASHA KARATU LAFIYA........ SAURAN LITTAFI NA: 1. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE 2. YA JI TA MATA 3. MR. ROMANTIC AND I 4. MY LITTLE BRIDE
KUDI...kumbar susa! by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 24,908
  • WpVote
    Votes 771
  • WpPart
    Parts 8
Yar cikin aminiyarta ta aure mata miji... komin nisan jifa kasa zai fado,haka ma komin nisan dare gare zai waye,qaddara zanen ubangiji ne ayayin da shi mugunta da jahilci kirkiran mutum ne...find out what happen when the unxpected meet the expected. #JUD #Daddy Aliyu #hajiya Ramat
RAYUWAR BINTU by Zeeneert
Zeeneert
  • WpView
    Reads 189,584
  • WpVote
    Votes 8,582
  • WpPart
    Parts 33
The story of Bintu,where two Brothers from a wealthy family fall head over hill inlove with her. get ready,seat back properly and read this amazing heart touching story because I assure you I'll never let you down(completed)
BAHAUSHIYA.....!? by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 40,216
  • WpVote
    Votes 3,362
  • WpPart
    Parts 22
'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE! "Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta. Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE! Ko me da ke gareki zai zama irin na Hausawa ne." Tabbas Bahaushiya itace macen da ke shimfiɗar da rayuwarta dan kula da mijinta da yaranta. Itace mace guda da ke killacewa ƙarƙashin igiyar riƙon Ɗa Namiji, da ke kiran shine mafi rinjaye akanta. Sanan Kalma guda da yake nanatawa, Rayuwar 'YA MACE kamar gilashin da ke riƙe a dungulumin hannu ne, ko wani lokaci zai iya faɗuwa dan ya tarwatse ne. Idan aka ci gaba da ganinsa to zai zama shuɗaɗɗen labarin rayuwarsa. Tabbas bayan karatun allo babu buƙatar biyantar da kururuwar zamani wajan tsoma hannayenta dumu-dumu dan janta da tafiya a ƙarƙashin hasken Nasaran da ke da jajayen kunnuwa.