RabeeartAbdulwahab's Reading List
25 stories
DUKKAN TSANANI  by Jeeddahtou
Jeeddahtou
  • WpView
    Reads 120,935
  • WpVote
    Votes 9,598
  • WpPart
    Parts 71
Yunwa da ƙishirwar da suka addabe ni ne suka sanya ni kasa bacci ina yi ina farkawa sbd yunwa ta riga da tayi min illah, haka ma innata baccin kawai take yi amma na fahimci ita ma tana jin irin radadin da nake ji, don na lura sosai tunda ta kwanta take juyi. Agogon da ke manne a dakin mu na duba ƙarfe goma dai-dai na dare, har na share na hakura saboda na san matukar na fito diban abinci xan iya samun matsala da innah salamatu, har na hakura naji abin ba mai yiwuwa bane matuƙar muka wayi gari a haka zamu iya samun matsala. daurewa nayi na tashi na don samo mana abinda zamu kai bakin salati, ko da kuwa hakan zai yi sanadiyyar korar mu daga gidan gaba daya. A hankali na lallabo na fito daga dakin innata saboda bana so ita kanta tasan zan fita, indai ta sani sai ta dakatar da ni saboda bata son abinda zai bata mata rai. Kasancewar innata mace ce mai saukin kai bata fiye son abinda zai kawo tashin hankali ba, wannan dalilin ya sanya aka mayar da ita bora saboda hakuri da kawar da kai irin nata. Inna salamatu da yayanta su suke juya gidan duk a abinda suke so shi ake yi. Bakin murhu na nufa a hankali na bude tukunya, tuwo miyar kuka na gani, ba karamin dad'i naji ba saboda rabon da na sanya wani abu a bakina tun abincin safe. tsugunnawa nayi tare da yin bismillah na fara cin tuwon, kafin kace me tuni naci rabinsa, daga nesa na hango ana haskani da fitila a raxane na mike tare da boye hannuna a bayana, sai da ta karaso daf da ni sannan na ga ashe innah salamatu ce, wani kallo ta sakar min wanda ya sanya jikina rawar ɗari, kafin tace min wani abu tuni hawaye sun cika idona, don na san na taro kwai tara tsinana, na janyo wa kaina da innata masifar da Allah ne ya san ƙarshen ta, tsungunawa nayi tare da rokonta ta yafe min
KUNDIN QADDARATA by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 1,559,696
  • WpVote
    Votes 120,644
  • WpPart
    Parts 112
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE? sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA? Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu 'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........
HANGEN DALA ba shiga birni ba by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 85,300
  • WpVote
    Votes 7,223
  • WpPart
    Parts 21
TSUMAGIYAR KAN HANYACE,KAMA DAGA MATAN AURE ZUWA 'YAMMATA
The only girl in the neighborhood  by Fauzia101
Fauzia101
  • WpView
    Reads 6,601
  • WpVote
    Votes 331
  • WpPart
    Parts 13
She is the only girl in neighborhood
zaluncin matar uba by Aishaharazimi4
Aishaharazimi4
  • WpView
    Reads 377
  • WpVote
    Votes 17
  • WpPart
    Parts 2
labari me cike da tausayi zaluncin matar uba da makirci Hadi da zazzafan so
INA MAFITA? by jawabi
jawabi
  • WpView
    Reads 600
  • WpVote
    Votes 23
  • WpPart
    Parts 6
ma'aurata
BAKIN WUTA by FauziyyaMSani
FauziyyaMSani
  • WpView
    Reads 3,169
  • WpVote
    Votes 139
  • WpPart
    Parts 10
❤labari ne akan wata diya mace wacce tasha wahalar rayuwa iyaye ta Maza suka Aurar da ita a shekarun kuruciya😂Al-Adar gidan mahaifin ta ne basa barin ya'yan su , suyi karatun Boko da sunkai shekara 13yrs🙆matan Sai su aurar dasu ❤ mazajen su suna wulkn ta su. Ita dai wanna yarinyar ta zama abun kawatan ce acikin kasar su bayan ta zama wata aba aduniya gaba daya. Wannnn shine "Bakin Wuta" an kashe shi yaruru🔥🔥
RAINA 2020 by jawabi
jawabi
  • WpView
    Reads 13,882
  • WpVote
    Votes 1,300
  • WpPart
    Parts 35
Saikun duba zaku ga abinda ya kunsa.....
BUTULCI KO FANSA? by jawabi
jawabi
  • WpView
    Reads 909
  • WpVote
    Votes 27
  • WpPart
    Parts 5
it all about life
A SANADIN GROUP by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 18,105
  • WpVote
    Votes 391
  • WpPart
    Parts 54
A story of betrayal